Shirin Yamma
-Bukatar komawa dimukuradiyya a Nijar na kara karuwa
-Mazauna gari sun fara fusata da hare-haren 'yan bindiga, inda suka yi kukan kura a kauyen Rugar Sojidi da ke kudancin jihar
-Gwamnonin jihohin Igbo a Najeriya sun tsayar da matsaya kan Nnamdi Kanu, dan asalin yankin da ke tsare a hannun hukumomin Najeriya bisa zarge-zargen cin amanar kasa kan burinsa na ficewar yankin daga Najeriya
-An bude bincike kan zargin shugaban Chadi Mahamat Idriss Déby da cin hanci
-Majalisar Dinkin Duniya ta fara isar da agaji ga mutanen da ke cikin matsala a Sudan
Akwai shirin Taba Ka Lashe da Mutum da Duniyarsa. Abdoulaye Mamane Amadou ne zai jagoranci shirin, yayin da Suleiman Babayo zai kawo labaran duniya.
Негізгі бет Shirin Yamma na DW 03.07.2024
Пікірлер: 3