Mlm Allah ya saka da alkairi ❤️🙏 gaskia ko badadi ❤️🙏😢😢nidan tijjaniyyane 🙏Abu aisha Amma wallahi nasan kai kana farke gaskia ko badadi ❤️🙏😢
@salisoumaazou
10 күн бұрын
Gaskiya, gaskiya ce. Amma ni abinda nake gani mutane ba sa son nasihar dr husaini dan a social media ne. Against ina gida mlm daga Algérie.
@usmanusman3838
10 күн бұрын
Allah Sarki ga tsufa Ga shedan ci Ga talauci Ga yakar addinin Musulunci Yakamata yatuba
@Sadiyamk
9 күн бұрын
Kayi gaskiya
@gamboibrahim6726
9 күн бұрын
🇳🇪🇳🇪شكرا لك
@gamboibrahim6726
9 күн бұрын
ماشاء الله تبارك الله كلام جميل والله صح ✅
@AlhayatAlhayat-jr8wq
9 күн бұрын
Ikon Allah mekamai da malamai amma namaka uziri sabodasanika da addinika kadanne Allah sa kabar wasan karya kafin mutuwa Wasafa kuma karyafa tow
@MamaneissoufouJamila
10 күн бұрын
Banga leifin dr husseini ba,shima ay abunda y’a gani ne da idon sa yy tsokaci a kai kuma nasiha yayi…kuma shi tahir fage da yake cewa a duba yan kudu da postos yanda suke,to ay film ba addini ni bane balle maluman mu na allah su baku gudunmawa…wasu films in ma taka dokar allah ake da yada alfahsha da badala .allah dey ya kewta yasa mu dace
@ShuaibuIbrahim-do8bf
10 күн бұрын
Done
@IBBUMAR
9 күн бұрын
Dr housseyni Allah ya biya ka
@LawaliTOROGao-sq2tz
9 күн бұрын
Allah ya tsaremana imaninmu Allah ya rabamu da irin wayanan tsofi masoya zuciya
@user-yu4bh8ok8e
10 күн бұрын
❤saw 🎉
@abubakarahmad5661
9 күн бұрын
Gaji sai wani hakikicewa yake sai kace aikin allah yake aikatawa film aikin allah ne to allah tsinewa film albarka
@AG-lw6id
10 күн бұрын
WANNAN FUTOWA, RASHINTA YAFI ALKAIRI ALLAH YAKARE IMANIN MU GABAƊAYA. AMMEEN
@Muhammadbala014
10 күн бұрын
Babu yadda za ayi marar tarbiyya yabada tarbiyya dan film sai dai ya bata tarbiyya, Allah yasa mug ama lfy
@bachirbachir-tu8fbNiger
10 күн бұрын
❤❤❤
@AbubakarMuhammed-sw3ip
10 күн бұрын
Kfadi gaskiya kar ka damu yan hasada ❤❤❤
@chaibouousman1750
10 күн бұрын
Ma tsayinsu na mayya kenen fa 😢😢😢
@Speedyvampir2
10 күн бұрын
Wannan Tahir Fagge din kasurgumin jahili ne. 😅. Kamata ya yi ka je islamiyya ka yi karatu. No wonder ya ke shashanci kawai. Allah ya shirye ka.
@mahamadousani5408
9 күн бұрын
Dr gskyne
@hajjajuwakili6488
10 күн бұрын
Docton mahaukatadai
@FRLAs628
10 күн бұрын
To, abu, aisha, kaima, kafara, zaman, dMuwa, in, basuso, azagesu, to, su, daina
@aboubacarhaaboubacarhassan2688
10 күн бұрын
wly malam magana shi gaskiya ne yakamata kafin afara tsinuwa akansu yakamata afara nemansu kuma wly malami mafiyawansu suna bukatar malimai surinka kiransu sunamusu nasiha kuma wly yawan nunamusu kwara da yawan tsinuwa dasukemisu malam kuma yakamata kusauke nauyi da Allah yadoramuku kurinka nemansu kurinka yimisu nasiha
@khadimulansartv
10 күн бұрын
Dan Uwa anemesu ayi musu me? Shin film din a 6oye sukeyi ne? Su da kansu fa suna fadan halayensu, sannan meye Durbin film a addini.. Tabbas acikin su akwai mutanen kirki, kamar sauran mutane, Amma film din fa?
@ishaqibrahimyerima3591
10 күн бұрын
Wai dasu Shah Rukh Khan da Salman Khan da Pastors kake kafa misali, haba Tahir Fage. Duk dalibin ilimi yasan Dr. Hussaini ba jahili bane kuma rashin zaman shi dan Nigeria ko wanda bai taba aure ba baya nuna cewa shi ba malami bane, akwai malamai magabata da har suka koma ga Allaah basu taba yin aure ba, masali Ibn Taymiyyah. Duk mutun mai tarbiyya da mutunci da kishin matar shi ba zai zo social media yana rawa da ita ba kuma Annabi Sallallahu Alaihi Wasallam yana yin wasa da iyalin sa a cikin gida a dakunan su, Hadisan Aisha Allaah ya kara yadda da ita sun nuna haka. Amma menene banbanci tsakanin wasa da iyalin ka da social media da kan titi.
@user-kg6qi8or6h
10 күн бұрын
Anyimusu daidai saboda su suka rusa tarbiyar yan hausawa sun gurbata musu rayuwa
@usmanusman3838
10 күн бұрын
Allah Sarki ga tsufa Ga shedan ci Ga talauci Ga yakar addinin Musulunci Yakamata yatuba
Пікірлер: 33