Tambayoyi
1- Hukuncin Aske Gemu Domin Ya Fito Da Yawa
2- Malam nakan aikata wani sabo, daga baya sai nayi nadama na tuba, sai kuma shaidan ya rinjayeni na sake komawa, sai na kuma tuba nayi nadama, ya hukuncin yin hakan
3- Malam Menene Sharuddan Tuba
4- Rukunan Shiriya
5- Alamomin Lalacewar Dan Adam
6- Malam na siyi wayar hannu ba tare da sanin mahaifiyata ba sai na manta nayi bacci wayar tana kan cikina, da ta shigo ta gani sai ta dauketa, to na kasa yin cigiya. Malam yanzu ya zanyi da ita.
7- Idan mutum yayi hasara, sai yake fadawa jama'a, wannan yana cikin rashin karbar kaddara.?
8- Matakan Istikhara, yadda akeyi da kuma yadda zaka gane idan Allah (S.W.T) yayi maka zabi.
9- Masu yin Rukiyya da rabe-rabensu
10- Yadda za ka kare kanka daga Aljanu da kuma Sihiri
Негізгі бет Tambayoyi da Amsa: 303 | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Пікірлер: 8