Labbaika ya amirul wa izina mujaddadin addinin musulinci
@badoul6882
3 жыл бұрын
Shiekh docteur Abdul jabbar Allah ya saka da alheyri 🤲🤲🤲 mungodé
@jilaniibrahimmakwarari9494
Жыл бұрын
❤🌹🌺💐 Allah Ya Qarawa Sarki Lafiya Da Tsawon Kwana Albarkar Annabi Saww
@user-uv5dp4jy4q
9 ай бұрын
Labbaika
@fatimaumar5235
3 жыл бұрын
Allah ya la'ancenka akan sharrin da kakeyi ma bayin Allah
@jilaniibrahimmakwarari9494
Жыл бұрын
Baiwar Allah Ya Zaki Ji Lokacin Da Akace An Ga Baban Ku Malam Umar Ya Tsaya Akan Bolar Unguwar Ku Tsirara Yana Tsallara Fitsari A Tsaye? To Annabi Akace Ya Yi Haka Shi Kuma Sheikh Abduljabbar Yake Cewa Qarya Aka Yiwa Annabi saww Be Ta6a Aikata Badala Ba, Amma Ke Kuma Kina Zagin Sa, Sabida Allah Bakya Jin Tsoron Gamuwar Ki Da Allah Lokacin Da Ya Titsiye Ki Akan Baki Tsarkake Annabin Sa Ba Amma Kina Goyon Bayan 6ata shi Da Qazanta? Ki Auna Da Hankalin Ki Kiyiwa Kan Ki Hisabi Tun Kafin Allah Ya Yi Miki
@muhammednafiumuhammednafiu6222
Жыл бұрын
Ke Kuma Allah Yashiryeki Kije Kiyi Zaman Aure Adaina Bin Media
@alam4050
3 жыл бұрын
Allah ya taimaki khadimul Rasullullah
@muhammednafiumuhammednafiu6222
Жыл бұрын
Allah Yaƙara Lafiya Da Nisan Kwana🥰
@aboumoutari6548
3 жыл бұрын
Kai Malam da gaské kaké Allah yatamaki gaskia Kan qar ya
@yahuzaabubakarjaribola6783
Жыл бұрын
Assalamu alaikum
@salihuabdul-nasir1571
14 күн бұрын
don Allah ina son collagen wannan videon. Ida karatun jauful fara ne to zama ko majalasi na nawa ne?
@anasmukhtarhayinalhaji8464
2 жыл бұрын
Allah Ya tsare Amirul Waizinah, muna tare da kai Insha Allah
@ismaila.halhasny5665
3 жыл бұрын
Masha allah allah ya qara hasken ilimi sharu
@mustaphaidris1477
3 жыл бұрын
Allah yakarawa malam lafiya amin
@sonallahmahibaja9641
3 жыл бұрын
Allah ya saka d'à alkheiri
@umaridris6640
3 жыл бұрын
Allah yaqarawa mal s Abdul jabbar lfy da Nisan kwana , Allah yakareka daga sharrin makyiyya Allah yasa azauna agane izala kyin annabine idan ko mutum Bai ganeba to kusani kokunkyi kokunso akabari zakugane
@fatimiyyablockindustrygano5624
3 жыл бұрын
Allah ya bawa malam kariya
@mustaphaismail5562
3 жыл бұрын
alh ya kara nisan kwana alh yai maka abunda kakeso
@nafiumuhammad7930
3 жыл бұрын
Allah ya Qara Yawancin Kwana
@salisusulaimansaidmuhammad1716
2 жыл бұрын
MAMMANCY
@musssmahammadu7993
3 жыл бұрын
Allah ya biya
@ahmadbello5922
3 жыл бұрын
Masha Allah
@HamisuIsah-yp6uz
6 ай бұрын
Munagodiya
@ibrahimamadou2939
3 жыл бұрын
Kifi naganinka
@mmagrandmaster41
3 жыл бұрын
😲😲😲
@najibullahimuhd8347
3 жыл бұрын
Gaskiya kai mahaukaci ba malami bane.
@bellomohammedinuwa9944
3 жыл бұрын
Ya kamata ka fiddo da haukar sa kowa ya gani. Da yace kada aima Annabi karya?
@jilaniibrahimmakwarari9494
Жыл бұрын
A Masayin Ka Na Me Hamkali, Ya Zaka Ji Idan Akace Baban Ku Ya Tsaya Akan Bolar Unguwarku Tsirara Yana Tsallara Fitsari A Tsaye A Kan Idon Mutane?
@MahamaneSasalissou
3 жыл бұрын
Waishi Wanan Wai yanada hankali sabi da abun da yake ko mahau kici baya yinsa
@yuzafsykmb4882
3 жыл бұрын
Maganarka gaskiyace
@yuzafsykmb4882
3 жыл бұрын
Nasan zuwa gaba mlm saiyace shine annabi
@aliwakassoidrissaaljabbari1821
3 жыл бұрын
Zatau zunubi koda kau gaskiya
@jilaniibrahimmakwarari9494
Жыл бұрын
Kaima Kayar Da Annabi saww Yana Fitsari A Tsaye A Kan Bola A Gaban Mutane Kenan?
@abdulkadirshehu6768
3 жыл бұрын
Wannan hadith na fitsari a tsaye shirmene amma kai kuma babban wawa ne sabotage ka kasa kiyaye mutuncin manzon Allah Sallahu alaihi wasallam.
@mustaphaismail5562
3 жыл бұрын
toh in shirmene ya kamata a cireshi a cikin addini alh yasa mu dace
@bellomohammedinuwa9944
3 жыл бұрын
To shi Kuma wanda ya rubuta fa? Shi Kabara korewa yake
Пікірлер: 42