Mulki Allah ne yake bayarwa akan Wanda yaso a sanda yaso ba wai mutum tin yaro ake ganin alamun zeyi sarki ba Allah y kare mana imaninmu ya gafartawa magabatanmu
@nasarahausatv
2 жыл бұрын
Ameen
@ibrahimumar2660
2 ай бұрын
Kashafi wata baiwace da Allah yake kebantar muminai dashi suna samun ilimine ko ince ilin milladunni Allah yake tsakura masu. Amman shawara mudai dage wajen tsarkake zuciyarmu Allah zai sanar damu fiyeda hakan👌
Пікірлер: 3