YA ALLAH YASAKAWA MALAMA DA ALAKAIA RI YAKARAWA MALAMA LFY MAI ANFANI AMEEN YARABBI
@tukursadauki4651
3 жыл бұрын
Malan Allah shi maka Albarka shiqara maka nisan kwana.
@faroukomar5500
3 жыл бұрын
From Saudi Arabia
@mahamadoumaazou220
3 жыл бұрын
Masha Allah Allah ya kara basira mallam
@sulaimanabubakarmuhammad9720
3 жыл бұрын
MASHAA ALLAH MALAM ALLAH YAKARA BASIRA LAFIYA DA ARZIKI MAI AMFANI YASA ALJANNA FIRDAUSI CE MAKOMARMU
@abdoulsalamyacoubou7910
3 жыл бұрын
ALLAH ya saka kheran
@mubarakisamuhammad9315
3 жыл бұрын
Allah yasaka da alkhairi
@dankakafahad1670
3 жыл бұрын
Allah yasa damu da malam a gidan aljanna
@anassanishawai753
3 жыл бұрын
Alhamdulillah Malam Allah ya saka da alkhairi ya baka cikakkiyar lafiya!!
@yusufwanke4786
3 жыл бұрын
Allah yakarawa malam lafiya da ilmi.
@batureusman1122
3 жыл бұрын
MASHAA ALLAH, May ALLAH bless you malam and provide you with good health. AMEEN ya RABBI
@mustaphadugajiahmad257
3 жыл бұрын
Jazakallah bikhair Mallam
@imammazaje327
3 жыл бұрын
Masha Allah mal mai tufka da warwara kaima fa kusan dukkan karatun ka kana kafa hujja ce da masu ilmin kimiyya idan ko ba haka ba kafada mana awata aya ce ko hadith kake samun wannan jumullan na yawan halitu hattah yawan adadin ruwan sama da ake duk shekara sai da kafada har yawan litar ruwan sanka ka fada da adadin takin sake cikin ruwan sai da kafada tan kaza ne toh Allah gafarta mal idan kaima ba da masu kimiyyar kadogara ba ai yakamata ka gwada mana yanda Allah da manzon Allah S.A.W Suka kawo mana cikin kur'ani mai girma ko cikin Sunnar manzon Allah S.A.W kokuma maganar magabata akan wannan 6angaren Idan kuma babu toh kadai na 6ubka da warwara
@malamidrissouwallahihakasu2851
3 жыл бұрын
wallahi ka ngiara bakinka imam mazaje
@malamidrissouwallahihakasu2851
3 жыл бұрын
tambayeni zan baka amsa
@malamidrissouwallahihakasu2851
3 жыл бұрын
kar hassada ya saka sabon Allah
@faroukomar5500
3 жыл бұрын
Wannan haka yake wallah, Allah yakara lafiya malam😁
Пікірлер: 29