Allah yayi mna zabi mafi alheri ya hayyu ya qayyum
@namera145
2 жыл бұрын
Asslm alaikum malan Barka da yamma malam miyassa baku labarin Manjo Hamza elmustafa sai dai kks da tnb da atk kawai ko Chi ba cikekken ɗan kasa bane?
@abdullahiyusuf7457
Жыл бұрын
Kwankwasiyya inuwar jama ar Nigeria insha Allah
@musaali8622
2 жыл бұрын
In magananku gaskiyane ga konkoso kunsan konkoso yafi atiku da aiki da komai dakomai malamai sunkare da jabir dasu albani zasuzo da bakin cikinku zaisake kashesu shi jabir yasan atiku banagari ba cewa yayi kada Allah yabashi mulki ba amin yAllah
@uzairuabubakar1748
2 жыл бұрын
Allah yasakucika da imanih
@musaali8622
2 жыл бұрын
Toshi yasamu Daman da yatai Maki mutanensa shi minista yayi yatai makawa mutanensa Ina ga atiku Wanda yarike mulkin na matai Makin shugaban kasa meyayiwa Arewa ko Adamawa baimusu komaiba
@_-Fatima
2 жыл бұрын
Alllah ya zaba mana mafi alkhairi. Malam muna godiya Jzk khairan.
@AbdulhamidAbdullahi-fu5lf
3 ай бұрын
Ameen
@khaleepaak7563
Жыл бұрын
Wae kae Dan allah Mae kwankwaso Yana Kace haka atiku xaka xaba toh mubaxa muxabe Shiba mu kwankwaso mukeyi
@hassanmujitabazander8538
2 жыл бұрын
Muna tayaku adu a Allah yamuku zabe nagar daga Niger
@fatimaabdulmalik225
2 жыл бұрын
Masha Allah Jazakumullahu khairan
@abuazzuzfallata2727
2 жыл бұрын
Tsula hassada shida mulkin najeriya har abada insha allah
@abdulhameedumar5204
2 жыл бұрын
Kai ana maganar ya za,a ceci arewa kana maganar tsula dan ka,aje maganar tsula kadubi cancanta
@ibrahimumar2660
Жыл бұрын
"Jaki bakasan Mai kaiba" jahili abarka da Allah!
@ayubaisah2861
2 жыл бұрын
To dan arewa Allah ya sawaqe
@zeinabououmarou5251
2 жыл бұрын
Macha Allah
@kmuhd9473
2 жыл бұрын
Masha Allah
@abdullahisah1477
2 жыл бұрын
Jazakallahu khairan.
@JAMAL_DIARY
2 жыл бұрын
Masha Allah... Wannan tasha ta sake samun Montage mai kyau. Allah ya ƙara ɗaukaka. P.s: MONTAGE shine Wannan short clip ɗin da ake bude shirye shiryen Television dashi.
@abuaishaalfurqan
2 жыл бұрын
amin
@Aminu-qc5ww
2 жыл бұрын
Thanks for sharing the meaning of montage
@aliabubakaralidamalibaba970
2 жыл бұрын
Nifa banga laifin su ba AI muma muna da ministotin me yasa basa kawo mana cigaban shi wancan na kudun dama ya samu kuma ya dama da ita jama'a kowa ya zabi wanda yaga dama kawai koma waye gwanda ace ana kashe mu a mulkin dan kudu da ace ana kashe mu a lokacin da dan uwanmu musulmi kuma dan Arewa ne yake mulki Allah ya zama mana abinda yafi alheri koma waye
@user-gs4ln9mv4v
Жыл бұрын
Nagode mapiyaiwa wandanda suke sama hausawa nefa har sugaba kasa asekara toqwes babu wanida da ake ambatta sunansi aika yimasa nesiha ba sai kar ajabai woni sai dan arewa kuma ba arewa kadai yeke da Nigerian bafa sai adua kowai wlh
@musaali8622
2 жыл бұрын
Atiku azzalumine yayiwa Adamawa balle Arewa in ba zaluncinku na malaman zamani ba konsan nufin atiku ya Saida kadarorin kasan nanne Amma kuke Goya mishi baya saboda yacika muku aljihu da kudi ya Allah yahanaku ganin yadda kukeso i
@abubakarabudulahi5676
Жыл бұрын
Shin buhari be sayar da NNPC ba bashin nawa ya ciyo ma Nigeria a cikin shekara 8 me talakawa suka anfana
@peterdanladi2405
2 жыл бұрын
Mallam adu'a ne ya Kanata ka Yi Allah ya zaba mana na kwarai
@Aminu-qc5ww
2 жыл бұрын
Ina ruwanka
@musashuaibukarshi3875
2 жыл бұрын
Gaskiya ne M. Musa TO AMMA LAIFIN WAYE?! Fashola shi ya baiwa kansa muqamai MANYA-MANYA HAR GUDA 3?!! Ai Hausawa sun ce "da dan-gari-akan-ci-gari ....." Mu dai a Kano mun san an gina mana SABON KURKUKU, ai gidan-gyaran-hali ... Har yanzu Fashola, KO KUMA INCE BUHARI, yaqi ya maida hankali akan a karasa mana gyaran hanyoyin mu na Arewa: Kaduna zuwa Kano; Kano zuwa Katsina; Wudil zuwa Gaya da Gaya zuwa Dutse (an yi hannu daya ba a yi daya hannun BA)Kusan kullum sai anyi HATSARI a kan wadannan hanyoyi HAR MA DA RASA RAYUKA!!! Sai Baba me Kurkuku .......
@hapsatsali8739
Жыл бұрын
Shi fashola yayi kishin kasarsa mu bamu da manya a arewane mesukeyi shikan sa atukn da kakehauka akansa yamulki shekara 8 meyayi baabinda yayi ko ajiharsa
@hapsatsali8739
Жыл бұрын
Wai suyan arewan mesukyiwa arewan muda manya yaman shi kansa atikun baiyi mulkiba meyayiwa arewa bakayi bakinciki atuku yayi shekara 8 Yana mulki meyayiwa arewa atiku bashi da anfani ko kadan
@hapsatsali8739
Жыл бұрын
Mataimakin shugaban kasa abin kunya komai son dakake Masa baka datafa baabinda zakununa yayi gonda Mana konkoso tunda Can arewa basuda zuciya sai sata su sunaso sunada kishin kasansu
@lawanabdullahi6190
2 жыл бұрын
AI TSOWAN ZANCE NE YANZU A LAGOS SUN HAURA 10 MU AREWA MUNA YADDA MUKE
@faridaalimadinah1689
2 жыл бұрын
Yaa Allah kazaba mana mafi alkhairi
@abuaishaalfurqan
2 жыл бұрын
amin
@mahmudadamahmad5907
2 жыл бұрын
Allahhumma Ameen
@hapsatsali8739
Жыл бұрын
Konkoso anrenamaka ko mutunci bakasamuba meysa atiku bazai hade makaba t
@abubakaribrahim2285
2 жыл бұрын
Assalam alaikum Malam Dan Allah Kubayani akan Ruwan da kace Za a jawomana Arewa ka ba zasuyardaba
@abdulkareemismail316
Жыл бұрын
To da aka Baku shugaban kasan ma me sukayi mana malam shekara nawa Yan arewan sukayi suna mulkin Nigeria? Me sukayi?
@yakubumuhammad-maina
2 жыл бұрын
KA YI GOOGLE: PROTEST OVER REMOVAL OF UG MOHAMMED, MD/CEO TCN KA GANI
@danniger0
2 жыл бұрын
😭😭😭😭😭
@makullingida6798
2 жыл бұрын
Domin samun 👇�Magungunan Maganin Karfin Maza, Maganin samun haihuwa, Maganin Niima na mata, Maganin Girman Nono, Maganin Mallakar Miji, Maganin Atsma, Maganain Fitsarin kwance, maganin Ciwon Hanta, maganin Zazzabi mai zafi, maganin Ulcer, Maganin Tsautsayi, Maganin Hana Miji kara Aure, maganin Samun minun Aure, Maganin Samun yaya masu Tarbiyya, maganin gana yara Shayeshaye, Maganin Hana yara sata da neman Mata, Maganin Budin Kasuwa, maganin Basira da kwakwalwa, maganin Haddar Al-kur'ani, Adduar Cin Jarabawa, Adduar Sakarwa da makiyi cuta, Karatun Sufanci, Karatun Ahlari, Ishmawiy, Littafin Iziyya,
@alameenibraheemhameed4346
2 жыл бұрын
Maganin kudi nakeso
@hapsatsali8739
Жыл бұрын
Gonda kace azabi konkoso daatiku don konkoso yayi aiki maganinku kaima kasani konkoso yafi atiku
@sikirumuhammad8020
2 жыл бұрын
Nidan arewane lefin manyan arewane mulki nawa Mayan arewa sukayi basuyi komaï ba ,she ministan wutta fashola ya diba Ina yafi anfani da wutta she yasa yabada 8 a lagos
@abuaishaalfurqan
2 жыл бұрын
dama manyan mu sai sannu
@gismayusuf632
2 жыл бұрын
Kwakwaso ba Arewa ce agabanshi ba. Banda koyawa matasa siyasar rashin kunya ba Abun da kwakwasiya take koyarwa arana irin ta yau Yan kwankwasiya suka ciwa shek Isa Ali tantami mutunci muna neman tsari da irin su kwakwasiya
@abdulhameedumar5204
2 жыл бұрын
Hmmmm Dan allah ki Dan kara zurfafa nazari akan kwankwasiya
@Idreez2
2 жыл бұрын
To saiki zabi tinubu Babu Wanda ya hanaki hajiya
@gismayusuf632
2 жыл бұрын
@@Idreez2 Allah yamin tsari Duk me son yayiwa Arewa asarar kuri'ar ya zabe su Mu muna inuwar lema
@Idreez2
2 жыл бұрын
@@gismayusuf632 bafa maganar asarar kuria, Kai akan kanka na Dan Adam kayi zabe abisa yaqini na kana da tabbas Wanda ka zaba shine Mafi cancanta, Babu ruwanka da wai zaici, cus ranar qiyama tambayar da zaka amsa kenan, dalili dayasa ka zabi Dan takara Wane, so nasan kinsan waye yafi dacewa acikin su 3.
@khaleepaak7563
Жыл бұрын
Wlh karya kake Dan wahala
@ibrahimabubakar2176
2 жыл бұрын
Allah yayi mna zabi mafi alheri ya hayyu ya qayyum
Пікірлер: 58