Wallahi bana barin yayana shiga aikin soja, musamman dana, Abdul, dayake burin shiga aikin soja, ai gara ya mutu daya shiga aikin soja, faya subhanallah, aikin da babu addini, ai bala'i ne, ya Allah ka kiyaye mana imanin mu Ameen
@IndoAbdullahi
2 сағат бұрын
Ashe kau babu ranar da zabar yaki a Duniya alkur'an
@HassanYakubu-kp7ei
14 минут бұрын
Alhamdulillahi nagodewa Allah da yasa halicceka amusulunci musulmi Mai tsoron Allah Kuma Mai fadin gaskiya kome dacinta Allah ya sakawa iyayensa da alheri Kuma Allah kareka da sharrin halitta bijahi Muhammadu rasulillahi saw Masha Allah
@muhammadyasiru6167
2 сағат бұрын
Wlh sainayi sallah inbanyi sallah mezanyi ko mezancewa Allah
Uhmm chab Allah ya tasemu da wanan akin kama karyar
@KhadijahRabiuAliyu
10 минут бұрын
Allah wadaran wanga aiki yasin
@Trendingnewschannel99
2 сағат бұрын
Tohhhh Allah ya kyauta 😢😢
@MohammedAbubakar-cf2wi
2 сағат бұрын
Allah yasaka da alheri
@UmarRabe-k5z
Сағат бұрын
TO JAMA.A YARAGE NAKU KO DAI ALJANNAH KO WUTA KAZABI ALLAH KO SHAIDAN YARAGE NAKU NADAI BAZANYIBA
@nasiryakasaishuaibu6063
Сағат бұрын
Ai kuwa dole a daina aikin soja dan muzo mu koyi self defence mu koyawa yaranmu bindiga wallahi bazamu bari wasu suyi mana sanadin wuta ba
@BintuBulamaGaltema
59 минут бұрын
Wallahi bai isa yahana karatun alquranii , jahilin soja kenan
@LawalDalla-c8k
Сағат бұрын
Wanan gaskiya ne
@aminujakara3632
2 сағат бұрын
Lallai kuwa Akwai kura acikin aikin nan chabbijan
@DrKhalidAbubakar
Сағат бұрын
*A bar musu kayan su* 😂
@nasiryakasaishuaibu6063
Сағат бұрын
Abar musu kayansu
@musaahmadogiri7767
2 сағат бұрын
#breketefamily
@musaahmadogiri7767
2 сағат бұрын
#breketefamily, a taimaka a Duba labarin wannan limamin da shima Yana kulle 4years. Ordinary Ahmad Allah ya baka Aljannah, domin Kai ne hope din Mila Mila mutane yanzu
Пікірлер: 24