#tessezaria #tessehorse !!! wow NAGODE ALLAH! Nagode YESU !!!!
@AbdulrasheedYau
3 ай бұрын
Hawan daushe nasarkin shehu idiris zazzau
@imranmusa3771
Жыл бұрын
Thumbs up to you, i am very impressed and i hope they will be more videos
@umarabdullahi9962
2 жыл бұрын
Gaskiya hawa yayi maruƙar ƙyau Allah yanuna mana baɗin baɗaɗa lafiya
@musabarkindo5014
4 ай бұрын
Dan Allah hausa guy ka chire rubutu da kake sa wa akan videos dinka.
@babaabilal9763
2 жыл бұрын
Kanayi muna jin dadi sosai amma ban yarda da fula kafi bare bariba
@user-kt5kt4uy5g
3 ай бұрын
Zagezagi sunyi satar fasahar hawan daushe daga Kano domin kuwa Sarkin Kano Usman Maje Ringim dan Dabo ne ya fara yin hawan daushe domin karrama Shamakin Kano na wancan lokaci mai suna Haruna Daushe. To gashi yanzu Zagezagi sunyiwa Kanawa shigege har suna yin alfahari da abinda ba nasu ba.😂😂😂😂
Пікірлер: 10