Allah taalaa ya shiryi Yan tijjaniya su bar bautar shehunnaai su kama Allah shikadai yaaa Rabbal aalameen.
@AbubakarMuhammadBello-v1c
3 ай бұрын
Allah yayiwa rayuwa albarka malam Usman Mai dubun isa
@manofthepeopletv1055
3 ай бұрын
Hujja tayi ai malam sunnah duniya ne Allah ya daukaka mana sunnah ❤
@lesser-ramp0224
2 ай бұрын
Masha Allah,Allah ya karawa rayuwa albarka,ya kara daukaka sunnah ❤yan tijjaniya basa iya fitowa su kalubalan ci irinku da kuka girma a cikinta tarikar,da wadanda suke karanta littafan su,saboda basuda hujjar kare kansu da bayanai gamsassu 😂ina the three idiots na Bauchi masu kunfar baki,wadanda basa iya fitowa idan ana karanta littafan su sai su labe,matsorata marasa kunyar banza,masu kwakwalwar kifi,sadai su tafi wani shafi daban ba wanda aka kalubalan cesuba suna suki burutsu da borin kunya 😅😂tir da hali irin nasu masu Allanta kansu 🔥Alhamdulillah da nake akan sunnah,ina rokon Allah daya rayani da zuriyata,yasa mu mutu akan bin Allah da bin sunnar manzo SAW❤❤❤watching from Türkiye 🇹🇷
@AbubakarUmarUmar-w4v
2 ай бұрын
Masha allah duk abinda aka baka hujja kitab wa sunnah ka karba kawai kabar zacen wani ko wasu
@Mahmoudmadayana
3 ай бұрын
Hutunan guda3nakan bidion dan allah bai kamata asasu gaban huskar masu tattawnawaba
@AbdaAbdiua-c3g
3 ай бұрын
Sakallahu kairan malam
@SmilingElectricity-yp4fs
2 ай бұрын
Amma wannanfa haukane Ina mukabala anan Kuma masu Aiko wadannan abubun jahiline,masu godewa dabboi ana mukabala hakane
@hashimusani3755
3 ай бұрын
Wallahi idan zaku mai-maita adadin yawan shekarun hijira bazasu zoba. Ai mai karfi ke fada.
@ibrahimmuhammad2307
3 ай бұрын
Tijjanawa wlh batattune Abdul Jabbar da mabiyansa wlh batattune
@mustaphakabirsharu7678
3 ай бұрын
Kaikuma shiryayene kuma Kai musulmine
@Mahmoudmadayana
3 ай бұрын
Kusaman bdio cikadai ba wai asamana hotonaba kan vdio
@ZaharaddiniAminu-m9x
7 күн бұрын
❤
@saniyakubu8140
3 ай бұрын
Dama katsaya Gombe abinka, ka tashi kashigo
@mustaphakabirsharu7678
3 ай бұрын
Maja iya maja ibini taimiyya da Mai fiyano hhhhh yanxu kafito da ina kashige ake cigiyarka yanxu kafito kurin gida amanar soro inka isa yadda yazo kano kaki fitowa to kabishi gwambe kaima in Ka isa yadda ya fito ya kururuwa kaki fitowa bayan yayai tafiyarsa to kaima kaje gwambe kayai kururwa mugani
@ameenahaliyu5848
3 ай бұрын
Babu wani abu da zaa gaya muna yanzu ta gama haske ko ina gaskiya daya ce
@musaalihashim8299
3 ай бұрын
Wai ni malaman yanzu sunfi na wancan lokacin ne da a wancan lokacin basu yi mukabala fa inyass din ba?amma dai nasan malaman wancan lokacin sunfi na yanzu tsoron Allah

Пікірлер: 19