Kai Jama'a Allah yayi mana tsakani da rashin imanin karshen zamani Saisu dage babu damuwa itama Jahannama nan tana jira hawuya mudai dage da addu'a akwai Allah wanda baya bukatar lauya ko canba
@Nuramuhammad-uy4ok
8 сағат бұрын
Wallahi malam wannan maganan gaskiya ne sanata shehu buba mutumin arzikine Kuma yawancin yan uwansa muna tare dasu Ni nasan Dokan daya kafa ma yan'uwan sa cewa duk wanda yana fashi ko makamancin haka to shida kansa zansa a kamashi
@AbuAishaNbnews
8 сағат бұрын
Wannan gaskiya ne.
@MamanrabiouHima
11 сағат бұрын
Allahu Akbar wannan Nigeria kenan alhamdullah Allah dabai Halliceni a Nijeriya ba wllh
@zainabmusa4199
9 сағат бұрын
Allah ya gafarta maka Baba isah daya, sarkin garin mu ne.jahar kebbi ne karamar hukumar danko/wasagu . wallahi sun dade suna farautar rayuwarsa. to yanzun su zauna ga duniya nan wanda baizo ba ma tana jiransa
@abdoulazizkassoumi4663
11 сағат бұрын
Allah ya jiqan sarkin kanya, to sauran saraki ya kamata ku shiga taitayinku, kuna daurewa shuwagabanni azzalumai gindi, kuma abin ya fara kawwowa a kanku, Allah ya taimaki yan Nigeriya kuma Allah ya kawo qarshan bandits, kyma inaga har da laifin wasu maluma. Tun a baya su bari a sanar da matunan karkara addinni, wasu dikkikan maluman galgajiya suka ki, kuma su ka ki su karantar da mutana nan, su kayi ta musu tatsuniyan walliyai, yau gashi bakin jahili ya dau bindiga yana kashe mutane yana cewa Allahu Akbar, Allah ya isa Wallahi.
@ابراهيمالانصاري-ص6ن
9 сағат бұрын
Allah yagafartamichi Allah yasa yahuta Allah yasa ce tafiye michi nana
@AbuAishaNbnews
9 сағат бұрын
Amin
@FatimaUmar-r5m
8 сағат бұрын
Ameen ya Rabbi
@Mohamed-d6t5h
12 сағат бұрын
Ina lilahi wa ina ileihi raji'un Allah ubangiji ya jiqanshi da rhm Allah ya gafartami😭😭😭😭ya ubangiji Allah ka tonawa wa anda sukayimishi wanan aiki asiri ya Allah ka bi mishi hakishi 🤲🤲🤲🤲
@abdouhalilou-r8x
10 сағат бұрын
ai yagama magana tunda yace Allah ba sauran wani zance
@MamanrabiouHima
11 сағат бұрын
Allah ya jikansa da rahama
@mubasshirabubakar
9 сағат бұрын
Allah ya kawo mana karshen wannan abu
@Chamaki-qb9eu
12 сағат бұрын
Subbahalla Allah ubangiji yasa sunhuta 🤲🥹
@hassanmusasada4251
11 сағат бұрын
Shi Kenan Yau Ankashe wan nan gobe an kashe wan chan, Babu magani , Tir da qhugabannin Nigeria,
@Habibamuhammadd
12 сағат бұрын
Amen ya Allah
@AbuAishaNbnews
12 сағат бұрын
Amin
@ismailbawanallah2199
10 сағат бұрын
Inna lillahi wa'inna ilaihirraji'un allah ya gafarta masa
@aysaahmmed7925
9 сағат бұрын
😭😭😭😭😭😭
@HamisuAliyu-x4j
11 сағат бұрын
Allah yamasa rahama
@belloyahaya8007
12 сағат бұрын
Allah ya gafarta masa
@AbuAishaNbnews
12 сағат бұрын
Amin
@SamallaIbrahim-yc4cu
9 сағат бұрын
انا لله وانا اليه راجعون من ،😭😭😭😭😭
@LawaliTOROGao-sq2tz
10 сағат бұрын
Gaskia shuwagabanni Nigeria ba suda Imani.kunaji kuna gani .anatakashé mutane sunagani Sun kasa magancé😭😭😭 matsalar tsaro .Nigeria Kenan komi zasuyi basayin gaskia azzalumai sunfi mutanen kirki yawa ,shiyasa Yanzu dan Nigeria duk rantsuwarda zaiyimaka dan uwa kada kayarda dashi KO Yana rantsuwa all qurani Yana fitowa gabakinshi kada kayarda 🇳🇪👈
@TUNATARWAHAUSATV
9 сағат бұрын
Kaji d'an wahala toh kada ayarda damu d'in mana saime toh, Amma kada kamanta duk lalacewar mutane akwai na kirki. mtwwww
@youssoufabdouscience3523
10 сағат бұрын
انا لله وانا اليه راجعون
@AliyuYusuf-c3l
10 сағат бұрын
Kebi ne ba neja ba
@AbuAishaNbnews
9 сағат бұрын
Na gode.
@mdkmsato3913
11 сағат бұрын
😢😢😢
@اناانت-ص6ذ
10 сағат бұрын
😢😢
@buharimusa7185
11 сағат бұрын
😭😭😭🤲🤲🤲🙏
@AwllAwll-q6h
11 сағат бұрын
😭😭😭😭
@AbdallaSuliman-w4h
10 сағат бұрын
😥😥😥😥😥😭😭😭😭🤲🤲🤲
@YounussaMohamade
10 сағат бұрын
Mu hausawa fullni so cea amanra mu
@Habiba779-om5bd
11 сағат бұрын
🤲🤲🤲🤲🤲😭😭😭
@hassanmusasada4251
11 сағат бұрын
Don kurika Adalci batun kabila'ci ba hujja bane , ayi magani Yan ta Adda kowa'e ne kawaii , Kudai'a Linke mutane da sunan labila'nci
@EvansKennedy-q8h
10 сағат бұрын
The fulanis re killing the Hausas emir, putting there own brother's fulanis, while Hausas people re seen as nothing, so so funny, the Hausas land's re gone
Пікірлер: 46