Jazzakallahu khairan, Mallam Allah ya Kara lapia ya Kara nisan kwana, da ilimi mai amfani
@user-vr5yu9kf6f
6 ай бұрын
Allah yabawa kowa
@maimunausman2393
6 ай бұрын
malaminnan yafadi gaskiya asauke kayan daki dan kayan daki yafi kayan lefe tsada nima nayi mamakin wannanr dokar Wanda akan hana yima Mata lefe yayi aiki Amma ba,asa yayi aiki akan hana Mata kaima namiji kayan daki ba jinjina zuwa ga malam lawan👍👍👍👍👍👍👍
@d.bcooper2271
6 ай бұрын
🤣 🤣 🤣 🤣
@hafizafatima6641
6 ай бұрын
Allah ya saka da alkhairi ya Sheikh. Ya kare ka daga makiyanka
@Ummuaysha7685
6 ай бұрын
Amin
@al-aminabdulwahabgarba8627
6 ай бұрын
Yau dai Malam ya fadi gsky
@meelatabdullah3948
6 ай бұрын
masha Allah Allah yasaka da alkhari kaji magana gsky daga bakin ulamau mlm mai magada annaba wa
@user-wl7yn1lk7p
6 ай бұрын
Allah ya ma albarka malam
@rabiusalihumamuda1545
6 ай бұрын
Wallahi b4 Malam yayi Magana nasan he will go against it😂😂
@SafiyanuAbubakar-ny2qv
6 ай бұрын
Masha Allah
@abubakaradamu4365
6 ай бұрын
Amin Ya Allah.
@muhammadaudi8208
6 ай бұрын
Jazakhumullah khairan
@user-kp6rx2ds2l
5 ай бұрын
mashe allah
@IBRAHIMISAH-uw3wl
6 ай бұрын
Malam yakamata ayi magana akan iyayen da suke rainawa in ankawo lefe. Dan ni wlh munje mun dauko lefen da aka raina ankashe kudi yakai dari uku da hamsin
@ibrahimmuhammad2307
6 ай бұрын
Allah yakarawa malam lawan lfy iymani arziki da farinchiki
@ibrahimmuhammad2307
6 ай бұрын
Allah yasakawa malam lawan da alkhairi
@gidadojaafar8276
6 ай бұрын
Allah ya saka da Alkhairi ❤
@MalamAbu-wu5bo
6 ай бұрын
Masha Allah Maza kenema mahali malam
@MalamAbu-wu5bo
6 ай бұрын
Kai gaskiya malam wallahi ba ka da tausayi maza
@rukayyaabubakar6097
6 ай бұрын
وانت؟😢
@rafiaabdoulaye1301
6 ай бұрын
Wly gaskiya Malam 👍👍👍
@muhammadyusuf6347
6 ай бұрын
Ma sha Allah ❤
@AUWALUMARBALA-yh7dk
6 ай бұрын
A wannan Lokacin Sauki A Aure Gata ne ga Mata,Dayawa daga y'an mata da zawarawa suna sun Aure Amma babu Manemi
@rukayyaabubakar6097
6 ай бұрын
ماشاء الله جزاكم الله خيرا هذا هو صحيح يا شيخ
@AbassIliyass
6 ай бұрын
Allah ya biya Masha Allah
@zubainaibrahim8866
6 ай бұрын
Wai meyasa ne bakwa magana akan bangaren mace alhali susukafi dawainiya da kashe kudi.
@AUWALUMARBALA-yh7dk
6 ай бұрын
Mata sunfi Rauni ,Duba da yawan mata Babu Manemi da yad'uwar zina tsawwalawa Akan Aure Mata ne sukafi shiga matsala don sunfi maza yawa
@ibrahimmuhammad2307
6 ай бұрын
Wlh bansan waye yabada shawara asuke lefeba wlh
@aishawashington4184
6 ай бұрын
JUSTICE FOR ALL
@d.bcooper2271
6 ай бұрын
Liberal modernists and feminists will feign outrage, but their moral system is what creates this situation. Liberal principles of individual choice, female empowerment, and destruction of patriarchy create a society of people who have no family to take care of them in their old age. The liberal feminist solution to this problem is to create more welfare programs. What this means is that they want the elderly to live alone in what are essentially pods, their only human interaction being with "care" takers to check if they're still alive once a week. Let me put it like this. The only human solution is for the elderly to be surrounded by loving family in their old age. The only way to get that is patriarchy, gender roles, and other limitations on individual freedom. But the liberal mind can not allow any of that. So the elderly will continue to suffer, and liberal feminists and modernists will continue to pretend like they care about humanity.
@ayubaabubakar2816
6 ай бұрын
❤❤❤
@tamimouharouna
6 ай бұрын
Malam ahana lefe ahana kayan daki asaukakawa iyayen amarya nauyin ka bata sadakinta natane ba na kayan daki bane abaka ita sai kayan da ta saka kaje ka saya kazamto namiji ba miji ba
@mamanebadamassi4061
6 ай бұрын
الله يا خليك يا الشيخ نا
@tamimouharouna
6 ай бұрын
Malam gaskiya ne ahana kayan daki namiji yayiwa kansa komai nasa akansa yake
@babangidahallirumusa3161
6 ай бұрын
Gadkiyane malam
@kamalblawan8788
6 ай бұрын
Masha allah
@Bnbakr552
6 ай бұрын
Tare da banbancin ra'ayi na da Kai akan wasu masaloli, Ina tare da Kai a Kan wannan
@user-ud1db7fx1o
6 ай бұрын
❤
@Bananagunairdrop
6 ай бұрын
Gaskiyane malam
@user-cr5lj6vd6p
6 ай бұрын
Amma Kai bakada mutunci wlh
@jinaiduinusa2146
6 ай бұрын
Wannan hakane malan Allah iyamana
@abubakarhassanmuhammad
6 ай бұрын
Justice for everyone mallam lawan 😂😂
@rukayyaabubakar6097
6 ай бұрын
انت متاكد هو منافق؟؟؟
@adamlawansalihu8550
6 ай бұрын
Malamin.jahilay.jahilin.malami
@fatimakaita2050
6 ай бұрын
To ai kai mai ilmi sai ka kawo naka ilmin daya ke nuna shi jahili ne
@@sadikahsaddiqahsabiuisah5635 Allah ne yace ayi lefe ?
@sadikahsaddiqahsabiuisah5635
6 ай бұрын
@@rabiulecturer4051 Amma ai yace akyautata Koh?
@rabiulecturer4051
6 ай бұрын
Munafikin banxa, kayan daki yau idan kuka rabu da mata kwashewa zatayi amma zata barmaka akwatinan lefe saboda kai kasiya aa harsu zata tafi,
@user-xf1bb3no7l
6 ай бұрын
Amma kai Jahili ne. Mal kake zagi? Kai ke da karamin tunani. Kai ne me son abin duniya. Wa ke maganar rabuwa? Toh, idan Kuma matar ta Mutu fa ko min ? Dan Allah, ka koma makaranta. Wan nan ba maganar siyasa ba ne. Magana ce ta ilimi. Wawan Baxa.
@user-xf1bb3no7l
6 ай бұрын
Yau idan ka saya kayan daki wallahi idan aka kai wa macce daki, idan mijin ya ce zai sayar da ko kujeru ne, abin da a kasaya a misali dubu Dari biyar. Allah da wahala a saya a dubu Dari biyu.
@user-xx4yw1bh8r
6 ай бұрын
Gakanan babban munafiki dakiki jahili dan kutumar uba duk inda k fito ba dan halak bane Wlh 😡😡😡😡😡😡😡malami xaka xaga
@rabiulecturer4051
6 ай бұрын
@@user-xf1bb3no7l yauwa me ilimi ai gwara da Allah ya kawo bakinka, kuma kana cewa wani jahili Kai daba jahilinba, ai kamar yadda aure yake halak haka sakima halakne, kuma idan mata ta mutu ai komi nata ya zama na magada Wanda Allah yace suna daga cikin masu cin gadonta, kana maganar malami wai na zageshi uhmmm to yan siyasar garinsu suna kan gaba waje zaginsa, kumama inde wasu daga cikin maluman da muke dasune yanzu wallahi karantarwarsu Bata da wani amfani sai haddasa husuma, malauman da duk sunbi sun zubda mutuncin addini ai Gara babu dasu wallahi
@rabiulecturer4051
6 ай бұрын
@@user-xf1bb3no7l kawomin dalilan da suke saka miji ya siyar da kayan Dakin matarsa ?? Uhmmm ai kayan daki bana miji bane kuma bashi ikon siyarwa sai dai in matarce taga damar siyarwa ?
Пікірлер: 81