Shawara ta itace ya kamata idan aka hada Wasa a rinka kawo tarishin Yan wasa da kuma yawan kisan da take a tsakanin yan wasa Allah yasa tayi amfani
@ahmadumar5453
15 күн бұрын
Mayau darakawe
@user-oz6nt3vc6y
15 күн бұрын
Ramda da bahagon Ali koeije
@user-rb2ru2hp4h
15 күн бұрын
Wanna gaskiya ne wasanne suna kyau Allah ya jagora daga ukasha abdullahi Dan gurmada
@AsadiikNayaya
15 күн бұрын
Karya kake idiris banbarewa ma yaudari kawai wlh karyane baza ai wasu wassaninba karya kake makaryaci kawai ba yaubane na Daya tun ranar sallah kake yaudarar mu wlh mayaudare kawai
@MansourousmaneMansourous-ty9ci
15 күн бұрын
Hhhhhhhhhhhhh Allah ya kyauta abunda baza ayiba kudaina fadinsa wlh wanan damben bazai yiwuba kar kudauke mu sakarkari
@waleethtapeeder2094
15 күн бұрын
Makaryatan banza ina dogon
@abubakaribrahim8166
15 күн бұрын
Dakake maganar Ramadan da yar mage toh final din su na damben million 2 fa A Kano
Пікірлер: 11