Gaskiya banajin zan iya bata koda dakika daya domin haddace sabon taken Nigeria Ba shine matsala taba a matsayina na dan arewacin Nigeria Anbar jaki ana bugun danki kawai 😢
@Abdulkarimnazifi
3 ай бұрын
Marassa kishin kasa mutane na fama da Matsalar tsaro ba adamu da suba sai taken 🇳🇬 toh miye kasar shugabannin kasar nan baku da anfani
@DjamilouSalaou
3 ай бұрын
To Allah ya kauta
@UsmanMalos
3 ай бұрын
Nifatana Alayatarwastakasar yakawohaudabala i damasifa
@IsyakuAbubakar-fh9jl
3 ай бұрын
Akwai matsal tsalu a Nigeria banji kinfadesuba sai taken Nigeria
@Ameershehuadili
3 ай бұрын
Ai ya cimmu ku wallah😂
@umarabdullahi9962
3 ай бұрын
Ay danabar mining natsaya koyan wannan shirmen wlh gwara tunubu da dadukkan magoyabayansa da mukarrabansa da masu jin dadin mulkin sa sumutu aradu
@ibrahimahmadmuhammad9842
3 ай бұрын
Mun barwa 'ya'ya da jikoki ,mu ma wanda muka iya kakanni mu basu haddace shi ba har suka bar duniya 😂
Пікірлер: 9