Allah yasaka maku da Alkhairi malamai magadan annabawa.
@jamilaadamuy9975
23 күн бұрын
Allahumma ajirni fi musibati waakalifli khaira minha🙏😢
@AbubakarSanimuazu
24 күн бұрын
Allah shi karawa rayuwarka albarka mlm.
@nashbash5573
23 күн бұрын
Allah yabia sheik Mohamed Adam Albany gombe❤❤❤❤❤
@user-tc4rx7vq6r
24 күн бұрын
gaskiyane malan yanzu haka nimazaunin libiya ne malan kusan shekara goma shatakwas alibiya wallahi suyacikin wani halin sai ahankali sunyi nadama amma kuma ina batada anfani
@KHAIRANINSHAALLAH99
21 күн бұрын
Allah ya kyauta dai amma wlh ku kula malaman da ba na Allah ba
@YusufYahaya-b1z
22 күн бұрын
Gaskiya ne malam jakallahu Khairan
@KHAIRANINSHAALLAH99
21 күн бұрын
Amma fa wasu malaman ne suka bar Allah, kuma wannan alkawarin Allah in dai mun bar Allah tabbas zai barmu😊
@NouraTahirou-zb7pt
22 күн бұрын
Gaskiya ne wllh malan 😂😂😂😂😂😂😂❤❤❤❤❤❤💪💪💪💪💪💪💪💪💪
@ALIYUABDULAZEEZ-i1n
20 күн бұрын
Allah yakarawa mallam istiqam
@UsmanAminu-he3mf
22 күн бұрын
Kay'Malan karyache.
@yusufmuhammed8579
24 күн бұрын
Assalamu alaikum..... Malam a gaskiya mutane na cikin wani hali na rayuwa koma shi mai jin yunwa mafada cine.... Gashi yanzu mutane nacikin yanayi Malamai kuna wanka kuna saka manyan riguna kuma kuna kumatu, kuna zuwa Hajji da Ummrah da kudi da yawa... Toh kuma shi ai tallaka yasa bakada matsala anbaku naku kason tu ina tallakawa da kukewa wa'azi kuma sai kaga Malamai na girnama 'yan siyasa da suke kwasar kudin al'umma.... Allah na kallon ku kuma mutane suna ganin abunda kukeyi. Allah ya sawaqa. Amin
@MamatOusman
23 күн бұрын
banza wawa jaki wanda besan me yake ba allah ya chir yaka
@yusufmuhammed8579
23 күн бұрын
Amin Ya Allah ka shiryeni kuma shiriya ta farkin koyarwar Annabin mu Muhammad S.A.W. Amin Nagode mutun
@UsmanAminu-he3mf
22 күн бұрын
Malan baka san halin da'ake chikiba shiya.
@user-dw2ng7lq2o
24 күн бұрын
Malam Allah saka da 'alkairi
@user-io2ms8ho2r
22 күн бұрын
May Allah bless you
@africanindustries3708
22 күн бұрын
Malaman banza da wofi. Sakarkaru
@shamsudeenusman-qw6nr
24 күн бұрын
Malam Ku barsu suje suyi
@sakinadeeni4713
22 күн бұрын
Wallahi jiki magayi Gashi kowa yasan 6arnar da yake a doron qasa, kowa yaje ya gyara tsakaninsa da Allah sannan aga dai-dai
@zahraddeeniabubakar8416
24 күн бұрын
Malam kakayiwa France shari zanga zanga dai sai munyi in bakwaso to kufita daga kasar
@Ustax_NG
23 күн бұрын
To ,daga nan ku San babu alkairi a Cikin zanga zanga, tinda Kuna zagin manyan al'ummai malamai kenan, ku kiyaye bakin ku, ku dena magana ba ilimi.
@appapp2264
23 күн бұрын
Allah Saka malam
@ibrahimsuleiman6873
23 күн бұрын
Aiko zaka ci ubanka
@ibrahimsuleiman6873
23 күн бұрын
Ku jefo shege
@zahraddeeniabubakar8416
24 күн бұрын
Malam kaimafa kifuwa zakai ka bar ganinka haka waanan yaran na yanzu ba irin nada bane kuyi abinda yadache kawai ama kaima kifuwa zakai
@user-lr2mv4gw5p
23 күн бұрын
Barshi kaidai barazana ce kawai yakeyi ,lokacin da za'a kifo ma ko ganewa bazaiyi ba 😅
@NuraLdabo-er4td
24 күн бұрын
Hmm malamai kenan😂😂😂
@Mahmoudmadayana
24 күн бұрын
سبحان الله
@ibrahimtukur238
24 күн бұрын
Malam mun ji zangazanga ba kyau! Amma kar fa a manta da fadan Ma'aiaki SAW "kololuwar jihadi shi ne fada shugaba jahili gaskiya" to gaskiya ilimi Amana ne! Saboda haka a fada ma shugabannin nan gaakiya😢 Amma Malamai sin yi shiru
@africanindustries3708
22 күн бұрын
Dan uwarka kana da wannan kumatun ai bakasan wahalaba dan uwarka. Uwar malaman gaba daya
@user-wg9xy8th9h
22 күн бұрын
😂😂😂😂😂😂😂❤❤❤❤🎉
@sakinadeeni4713
22 күн бұрын
Ai daga jin hausarsa ta kyauye ce Abu Salma akwai kwafsawa wani zubin wasunsu Na dauka yana da ilimin addini ashe baya aiki dashi, gashi yana hada fitana a wulaqata Mallamai. Kowa yaje ya gyara tsakaninsa da Allah duk abinda mutum yake ya sani Ko wani kuka ta6a Allah baze bariba balle Mallamai masu tuna mana lahira Tsohon video ne na Shk Daurawa da aka dora yanzu, da alama tun lokacin Buhari ne acikin zancansa Kar kuji ku je ku yi abinda ku kayi dama
@MaryamUmar-pg7mi
24 күн бұрын
Sai munfito
@sakinadeeni4713
22 күн бұрын
Matasa ku fito akan sa hannu da a kace anyi akan auren jinshi ba akan wani temporary abin duniya ba
@africanindustries3708
22 күн бұрын
Dan uwarka mu gamu a filin dambe mana. Sauna !
@yusufharunharun-c1s
24 күн бұрын
Yayi malam
@ABDULSALAMAHMED-ze4ue
23 күн бұрын
Magar banzai kakeyi zamuzo gmben muzunguroka aminbarin mugamezakayi masuchi da addini
@umaralimustapha6216
24 күн бұрын
Shima ai yafada kai dansiyasane kanunamana karara kasaka sunan honorable akarshen addua kuma yace kukalli rigarsa gashinan dai sak Sai munyi idan da gaskiyane to kukar bomana hakkinmu To me tarege
@MamatOusman
23 күн бұрын
Kai inba jahiba malaminan zakazaga daba kawai
@umaralimustapha6216
23 күн бұрын
@@MamatOusman kaide ya shafa قل الحق ولو كان مرا ولو على نفسك Wannan dai annabi ne yafada Idan dagaskiyane yafada to bazanyi magana ba sai inyimasa addua Amman akasin haka tasabawa sunna yin kariya gaskiya dachi gareta saidai hakuri
@nasiruabdulrasheed39
23 күн бұрын
Muamalat babu dadi,ba amana,
@muhammadabdulwahhab8566
23 күн бұрын
Malam A mutu daga Liman, Na'ibi da Mamu. Uban kowa ya mutu tunda Ubana ya mutu. Ai Uba bai fi Uba ba.
@MamatOusman
23 күн бұрын
Hakane dan dabanya
@ibrahimsuleiman6873
23 күн бұрын
Malamai ne suka jawo mamu kan waazin su na son rai
@Ustax_NG
23 күн бұрын
To Kai/ke kuyi wa'azin Wanda ba na son rai ba ,wlh ku kiyaye bakin ku ,ku dena magana babu ilimi.
@SulaimanIsmail-nv8pg
24 күн бұрын
Andade ba ahaduba
@MamatOusman
23 күн бұрын
Daba marar tinani
@MuhammadSulaiman-cg3xw
24 күн бұрын
Ja can kaba mutane wuri sakarai mara fahimta.
@edrissousseni9968
24 күн бұрын
Ubanka ne sakarai
@hakimzakariahakimzakaria-ct7ei
23 күн бұрын
Ubanka dan durin uwa wawa jahili kawai
@abubakarmalam3499
24 күн бұрын
Kugayawa shuwagabannin sudawo da tallafi kafin afara zanga zanga bakuche kar ayiba
@yakubsale4987
24 күн бұрын
😂😂😂😂😂😂
@TruthisOne-hs6zi
24 күн бұрын
In zaben shuganin kasa tayi kyau, mulki ma tayi kyau! Amma munada mantuwa da sauri. Mulki tayi kyau, a cigaba hakan. Saura shekaru 7 da watanni.
@Ustax_NG
23 күн бұрын
السلام عليكم ، malan maganar ka tayi gaskiya, bako ke tunawa da gaskiya ba se me ilimi.
@yusufmuhammed8579
24 күн бұрын
😅😅😅😅😅😅
@yakasaiaminushehu4959
24 күн бұрын
A hungry man is an angry man
@IdirissAbubakar
24 күн бұрын
😂😂😂
@user-lr2mv4gw5p
23 күн бұрын
Tab dik radda nazo masallacin ka sai na kifo ka daga minbarin nan ,yo dan ka ganka kato muma ai kattan ne
Пікірлер: 65