Allah yasa mu dachi duniya da lahira alfarman annabi Muhammad s a w
@abdulazizsaidusalisu5808
24 күн бұрын
Allah yasa mu wanye lafiya
@NafisaSalisu-ze6gw
14 күн бұрын
Allah yasaka da alhairi malam Allah ya biyaku da gidan aljanna Ameen summa ameen🤲🤲🤲😭😭😭😭😭😭🙏🙏🙏
@Mahmoudmadayana
24 күн бұрын
Allah kasa mucika da iymani
@hauwaumustapha9138
24 күн бұрын
Allahumma ameen
@AbubakarSanimuazu
24 күн бұрын
Mlm Allah shi karawa rayuwarka albarka, wasu malaman ba Allah ne gabansuba abinda ke gabansu shene neman matsayi dakuma cigaban kansu shi yasa muke cikin mastala Allah yashir yaddamu.
@user-db7hm1nd8b
23 күн бұрын
Allah ya Saka wa Mallam da Alkhairi, Kuma ya shiryamu ya bamu zaman lafiya.
@Bukhari_Usman
24 күн бұрын
Jaxakallahu kayran
@ShamsuBinAhamad-vn9kb
18 күн бұрын
Masha Allah
@auwaluibrahim9653
24 күн бұрын
Malam allah yakara basira
@ibrahimlawal9499
24 күн бұрын
Jazakallahu Khair
@NUHUHAMISU-bi8eq
22 күн бұрын
Malam ina tare dakai anan,Allah qara lafiya.
@IsahMahtuba
20 күн бұрын
Wallahi wallahi wallahi wannan laifin sojojine da iyan Sanda matsiyata
@d.bcooper2271
17 күн бұрын
🤣 🤣 🤣
@shamsuddeensaleh3935
24 күн бұрын
Zanga Zanga halal ne a irin wannan yanayin. Matasa ku fita ku nemi hakkin ku
@user-mh1bn7ki9o
24 күн бұрын
Sakallahu kairan
@SILENTSACRIFICE-yq8yx
22 күн бұрын
Kai malam
@MuhammedBulama-qr8sf
23 күн бұрын
Malam magana naka akwi kuskuri zamu fitu zagazaga insha Allah
@welcomeramadan3111
24 күн бұрын
Allah yasa mudace duniya da lahira
@MamanHumaira-xk6sy
19 күн бұрын
Maganar gaskiyace ai malam kukunsan da wanda suke magana ya malam
@user-mt4le4wf8b
24 күн бұрын
Allah yataimaki malan yasaka da Alkairi❤❤❤
@vidio1036
18 күн бұрын
Malam yan siyasar wannan kasar basajin sulhu ko lallama sunfi jin irin yarensu na dabbobi kubarmu dasu muyi masu dabbanci mu karba yancinmu
@vidio1036
18 күн бұрын
Tun yaushe ake kai masu kukan basayin komai? Ku kyalemu kawai babu ruwanku 🥹💔
@abdulazeezibrahim1801
23 күн бұрын
Dan kwankwasiya ne
@MuhammadAuwalMuhammad-o2k
19 күн бұрын
1:04
@MuhammedBulama-qr8sf
23 күн бұрын
Magana malam ba gaskiya achiki shi malami gomnaty?
@AdamMuhammad-vj1yi
24 күн бұрын
Malam akwai kuskure nacewa Nigeria ce tafi kowacce kasa cin bashi
@UmarMuhammad-rw2mh
24 күн бұрын
To bamu naka analysis din?
@ABBASADAUKI2
24 күн бұрын
Bashi mai sunan bashi, bashin da bazaka ga komai a Qasa ba, bashin da ana amsoshi barayi Suke kwashewa. Nigeria ce lamba daya cikin cin bashi alhali Muna arziki a Qasa
TO MALAM DAKUKAZAUNADA GWOMNATIN SAUKINMEKUKASAMOMANA?
@d.bcooper2271
22 күн бұрын
Ɗan iska
@shamsuddeensaleh3935
24 күн бұрын
Malamai sunyi campaign wa yan siyasa a 2023, abu ya zama masifa kuma duk sunyi shiru. Dama munafukai ne sunci kudin Asiwaju. Ko ni ina kan wannan fahimtar. Duk malamin da ya kawo mana irin iskancin Muslim Muslim ticket dinnan sai mun jawo shi qasa wallahi.
@@user-ft8iq6hp9p Walh fa. Allah ya mana maganin su
@UmarMuhammad-vu9mj
20 күн бұрын
Inka Isa kaje mana ai kasan malamin daya fadi wannan kamar ta muslin ticket din kaje ka sameshi mana inkai dan halas ne
@UsmanMohammedAdamu-ur6rz
24 күн бұрын
kenya sunyi nasara malam ,ina mafita mal
@UmarMuhammad-rw2mh
24 күн бұрын
Nawane population dinsu?
@UsmanMohammedAdamu-ur6rz
23 күн бұрын
@@UmarMuhammad-rw2mhAmerica france kai duk Ero sunayi kadubi tariyin Russia
@d.bcooper2271
22 күн бұрын
Uwarka! Me haɗin population da protest? @@UmarMuhammad-rw2mh
@d.bcooper2271
17 күн бұрын
Adadin 'ye'yen da Uwarka ta haifa @@UmarMuhammad-rw2mh
@AdamMuhammad-vj1yi
24 күн бұрын
Yan Nigeria kada kusa kanku cikin matsalar da tafi wacce Ake ciki
@user-mt4le4wf8b
24 күн бұрын
Gaskiya ne
@ishaqyaseen3398
24 күн бұрын
mtswwwww
@UmarMuhammad-rw2mh
24 күн бұрын
Gaya musu dai M Adam
@user-ft8iq6hp9p
23 күн бұрын
Ai matsalar da ake cikinnan ba karama bace.
@shamsuddeensaleh3935
22 күн бұрын
Qaryar banza da wofi. Wallahi zanga zanga ba haramun bane. Democracy dinma ta zama haramun kenan? Maqaryaci kawai. Idan kaima ka karbi kudin su ne ka fada mana Mallam. Kuma wallahi duk malamin da yazo ya saka campaign ma yan iska sai mun jawo shi akan mimbari.
@UmarMuhammad-vu9mj
20 күн бұрын
Irin yarinyan daka samu a gida kenan karyata malamai
@muhammadalhassan4958
24 күн бұрын
I can't continue listening to trash.
@YAHYAHUTU
24 күн бұрын
Bantaba ganin dan iskan malami sama da wanan ba
@sulaimanahmad8138
24 күн бұрын
Kai ne babban Dan iska, jahilin banza, Wawa Dolo jaki kawai
@fatimahalliru3530
24 күн бұрын
Kai da allah karufe mana Baki kundaina fadamana gaskiya mu yarda dacem mekukayi ada din bare yanzu wallahi bakuda gaskiya kokadan
@sulaimanahmad8138
24 күн бұрын
@@fatimahalliru3530 Ina goyon Bayan ayi zanga zanga Na lumana, ammafa malami Mai ilimin addini Bana taba goyon baya a zage Shi zagi Na rashin mutumci
Пікірлер: 62