جزاك لله خير يا مو لا نا بجاه سيد محمد صل لله عليه وسلم ❤❤❤❤
@gaskiyadacigareta8767
4 ай бұрын
Nidai Alqur'ani da hadisan manzon Allah sunisheni kuma ceton Allah dana Manzonsa S.A.W sun isheni sannan salatin da Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama Yayi Yakuma koyar da sahabban sa sunisheni babu ruwana dawata tsinanniyar salati dawani gardi Yaqirqiro. Duk wanda kalamaina baimasa dadiba to munafiqine arnene. Allah Yanisantamu da munafuqai da mushrikai ameen
@ridwanusani490
2 ай бұрын
Allah ya tsine wamakiyan i yayen annabi s a w, wlh munatare da shehu Ibrahim inyas.
@Aziz-ym7hq
Ай бұрын
Amin ya Allah
@SharifAlmustapha
24 күн бұрын
Ameen
@aliyumsani24muhammad14
4 ай бұрын
Gaskiya gaskiya ce. Wallahi yan hakika kuji tsoron Allah
@Aziz-ym7hq
Ай бұрын
Yan izala halakakkune yahudawa Yan Boko haram
@ridwanusani490
2 ай бұрын
Masha Allah, mai barota
@user-sn1eq6rs9x
4 ай бұрын
Mai barota allah yakara ilimi
@sabiumande1502
3 ай бұрын
Ilimin Zindikanci ko?
@shehisulemanbashir728
4 ай бұрын
Allah yaqara.lpa mai barota tumurmusashi
@MaryamZubairAbdullahi
4 ай бұрын
MU YAWAITA SALATI GA ANNABI MUHAMMAD SALLALLAHU ALAIHI WASALLAMA ❤
@ismailbnaliyu1062
29 күн бұрын
Allah ya saka da alkhairi malam baffa hotoro❤
@gaskiyadacigareta8767
4 ай бұрын
Sunnah sak bidi'a sam. Allah Ya nesantamu da shirka da mushrikai. Yakaremu daga munafurci da manafuqai, Yakaremu daga sharrin masu bautama shehinnai masu kiran komI Allah masu halattata zina da shan giya damasu kai ziyara suna sujuda ga qaburbura suna rataya hotunan gumaka a wuyansu dakuma gidansu.
@AuwalAbdullahi-vo6bd
4 ай бұрын
Mai barota Allah yakara illimi
@user-qb9ev7do6n
3 ай бұрын
Masha allah
@user-hi9vm8jw6g
4 ай бұрын
Masha Allah yaushi zaasake yin wannan zama
@HajjMustapha
2 ай бұрын
Sheikh Barota ikon Allah ❤
@Idrismkujor
13 күн бұрын
Allah yakara ilmi Mai barota
@Idrisusman-vn9bz
Күн бұрын
Mai barota Allah yaqara ilime❤
@nurasharifbalamashaallah1735
4 ай бұрын
Allah yakara lfy da dauka me barota Allah yakara imani
@AhamedTidjane-zv3fm
4 ай бұрын
ALLAH YAGANAR DAMU GASKIYA MUBITAH AMIN
@user-zc9mg7sg9o
3 ай бұрын
Sunnah sak ❤️ sak
@sanidanmamazxzdsani5662
4 ай бұрын
Masha Allah Allah ya saka da alkhairi sheikh mai barota Allah ya qara ilimi mai albarka
@munawwarmuhammadsani4559
3 ай бұрын
Baffa Hotoro jairi ne Baidace mai barota yayi muqabala dashi ba Saboda Hotoro Bashi da Tarbiyyah
@abdullahiwaziri1760
4 ай бұрын
Baffa hotoro is very very brilliant. Absolutely brilliant,
@nanaaidoo3805
4 ай бұрын
They both behave very well, thanks
@Zaurenkhalilfullaty
4 ай бұрын
Baffa hotoro,Allah ya saka ma da alkhairi,kai kuma mai Barota, wai barota neh koh ķarota,toh Allha ya shiryeka ka daina Ɓarota.
@MansurRufai
8 күн бұрын
Kowa cikin su ya yadda da cewa Akwai Allah kuma yana son Annabi Muhammad SAW kuma kowa yana Sallah da salati.
@anasmuhammadadam9962
4 ай бұрын
Baffa hotoro Allah ya kara ilimi❤❤
@sanimohammed2122
4 ай бұрын
Hasbuna kitabullah
@surajisa4215
4 ай бұрын
MALAM BAFFA ALLAH YA TAIMAKA
@ridwanusani490
2 ай бұрын
Allah ya karama annabi daraja
@nurudeenmuaz198
4 ай бұрын
Mungodey shehu
@user-oy3oj6zb1g
4 ай бұрын
Ya allah yasamugane gaskiya mubita
@issoufoumalan3284
4 ай бұрын
Allah ya samu ganegaskiya
@danmameajamagana
4 ай бұрын
Allah yasaka da Alkairi mai barota
@AhmedHassan-nu5rw
3 ай бұрын
Mutum yayita kwaba Amma kana yabon sa
@nurudeenyakubu8233
2 ай бұрын
Mai barota ya shiga hanu
@user-qb9ev7do6n
3 ай бұрын
Kaimalam
@yyshabatv
4 ай бұрын
❤❤🎉
@user-ud3oh4oe2t
4 ай бұрын
Baffa hotoro mugun maras kan gado ne Wlh
@user-yq7ly3km6p
4 ай бұрын
Gsky baffa hotoro wlh kayi kokari Allah ya kara basira
@Shamsuddeenmuhammadkebbi
4 ай бұрын
Ruwa ya karewa dan kada,😂 ta tabbata mai barota yana da aqeedah kafirci
Allah ya bashi Sa'a yayi ta 6ata yana hauka da shirka!? Haba kuji tsoran Allah ku koma kubi sunna kadda ku hallaka mutane Wallahi bayan kin hallaka
@abdulhafizgariba478
4 ай бұрын
Kaishhh Mai barota yasha bugu. Amma yakasa yayiwa kansa gaskiya. Allah yashiriyeshi. Mai barota katuba
@user-hi9vm8jw6g
4 ай бұрын
Anhadawa mebaruta zafifa yayi hotoro kana wayar damufa
@mhdbakura9541
3 ай бұрын
ku dama rashin tarbiyya an koyamuku kenan Amma Kai kasan Shehu Ibrahim yayi nisa da tunaninka Dan rashin kunya kawai
@abdullaimuhammad7268
4 ай бұрын
Ni bana kungiyanci amma baffa yafi ƙarfin hujja akan mai barota gaskiya da yace
@Aziz-ym7hq
Ай бұрын
Karya Jake Muna fuki
@SharifAlmustapha
24 күн бұрын
Kai Dan izalane munaki
@mhdbakura9541
3 ай бұрын
Kai dukkanku kutashi kutafi mu bazamubiku ba fah Dan Allah zamubi sai tsokan junanku kawai
@user-hi9vm8jw6g
4 ай бұрын
Slm
@umarmubaraksambo1345
4 ай бұрын
Sheikh mai barota Allah yaqara lafiya da basira da tsawoncin kwana mai albarka😂😂😂
@Aziz-ym7hq
Ай бұрын
Amin ya Allah
@MaririBoss
4 ай бұрын
Nifa wallahi na KASa gane ainihin addinin sufayen nan Domin ni natabbatar ba musulmai bane Sanan na KASa gane dalilin da yasa sunanikewa musulmai suna iqiratin suma musulmai ne har suna yawaita furta Kalmar shahada
@yahuzamuhammed4362
4 ай бұрын
Kafirci
@Aziz-ym7hq
Ай бұрын
Ubanka ne da j'ai da Yan izala halakakkune yahudawa Yan Boko haram stinannu
@HUZZAIBABANGIDASANI
2 ай бұрын
Wannan baffa hotoron jakine
@usmanmaijimina8236
4 ай бұрын
Baku koya mutane yadda zasu gyara tsakaninsu da Allah ba, amma kuna ta muqabala akan akidinku na san zuciya. Wallahi zamu dade bamu mu fita daga rikicen rikicen akidu ba.
@AbubakarAhmad-ds4kc
2 ай бұрын
Mai barota ka qyale wannan jakin hotoron dan abincin wuta
@sambomusabinniuga7682
4 ай бұрын
Baffa hotoro Dan luwadi
@audubello4975
3 ай бұрын
Zakaiya rantsewa cewa dan luwadi ne,
@Saleh-005
4 ай бұрын
Hanan ai ba mukabula bace
@AbubakarAhmad-ds4kc
2 ай бұрын
Shegen hotoro ya hadu da maganin sa mutumin banza
@mhdbakura9541
3 ай бұрын
kuda kuna biyan nonon uwarku da kuka sha kuna jinjiri in kungirma ai rashin kunya yakai
@al-ameensani5669
3 ай бұрын
Me barota kutuba wlhy,tuncan lokaci ya qure muku wlhy
@umarsamaila9193
4 ай бұрын
Wani Abokina yace Sardauna Akwai wata Bazawara sakin wawa kazo Kayi wuff da ita Sai Nace Wawa ma ya kasa zama da ita balle mu masu hankali 🤣💔😂 kaida wlh fafa hotoro jahiline
@DialloBello
3 ай бұрын
Sunnah sak
@MuhammadIbrahim-tc5tj
4 ай бұрын
Wlh me barota jarimine kuma sadaukine shi kadai gaiyane ya ragargazasu baffa hotoro
@aliyuadam9849
4 ай бұрын
jarumin kare ƙarya ko
@user-yd4cs9nn9y
Ай бұрын
Boureiba ingnass😂😂😂😂
@MafarkinSoTv-tp7xm
4 ай бұрын
Allah ya kara karamà mai barota
@tijaniahmed8517
4 ай бұрын
Wannan ai tsohon zama ne ai
@user-os7hh6si7f
4 ай бұрын
I am not a Tijaniya but if I may ask, what all the mallams are saying and quoting from the holy Quran, is it not from Allah? Is it not human being that talk? Did Allah ever talk to us directly? I think I understand what the Tijaniya man is saying. We use our mouths to interpret what Allah says from Quran and that doesn't mean we are Allah now
@talk2Usman
23 күн бұрын
Suna sak
@SaaduLawali-jd9yj
Ай бұрын
Kai wlh wanga babfa wawakake takwalikawai
@AbdulUmar-no8ev
3 ай бұрын
Lallai B hotoro kaji kunya
@nasiruabdulkarm
4 ай бұрын
Wallahi hotoro ko kagyara ko Kar Allah yasa ka gyara zaka Mai maitada larabci
@user-hl2iq2lp1t
4 ай бұрын
Merci mlm papa hotoro
@umarmubaraksambo1345
4 ай бұрын
Ina mamakin wai da mutum yaje yayi digiri akan laraci, shikenan sai agina mashi masallaci ya kama shirme baisan komai na addini ba wai shi malami sakarai Kawai dakai😎😏🙄
@shaibatumadakiimamualla9588
4 ай бұрын
Garba gumi
@footballcomplet
2 ай бұрын
Mai barota 😂😂😂😂
@user-yd4cs9nn9y
Ай бұрын
mai barota kafadi😂😂😂
@MuhammadIbrahim-tc5tj
4 ай бұрын
Baffa hotoro jakine jahili Allah ya qara lpy me barota
@anasmuhammadadam9962
4 ай бұрын
Ba hujja sai zagi
@suleimansaminu5267
4 ай бұрын
Baffa hotoro Dan Zina ne
@gaskiyadacigareta8767
4 ай бұрын
Zakamaimauta agaban Allah kakuma kawo shaidu
@user-no1ii9ok8b
4 ай бұрын
Malaiku sun rubuta.
@user-sb1ut2ut2p
4 ай бұрын
Zakaje gaban Allah katabbatarda hakan inshidan zinane
@AbukarAlhaji
4 ай бұрын
Sosai
@audubello4975
3 ай бұрын
Subahanallah 🎉
@aliabubakar6606
4 ай бұрын
😂😅mar barota ya shiga hanu😅
@NafiuahmadNakowa-wm5pr
4 ай бұрын
Allah ya nuna gaskiya gaskiya ce
@talk2Usman
23 күн бұрын
Amen
@mohammedmuntaka2431
4 ай бұрын
Izala is a scam
@Shamsuddeenmuhammadkebbi
4 ай бұрын
Acikin littafin tuhfatul ahmadiyya shi tijjani yace su bâ musulmi ne
Пікірлер: 105