Mudai malam Nasir el rufai ba,a taba gomna kamar El rufai ba Allah shine masani amma ko nan gaba baza ayi kamar sa ba.
@mammasanimammasani4409
3 ай бұрын
Baba yaci kuje ku raya sunna manzon Allah SAW yafi bin yan siyasa Azalumai
@user-qt3pl1cj7q
3 ай бұрын
Allah ya kara ai El Rufa.i baiga komaiba abinda yaine ake masa babu wa.inda baici mutunci ba har su ango Abdullahi da baba buhari bai bariba da atiku babu gatan da atiku bai masa ba don cewa yayi dasu daccizai ai in sha allah saiya wulakan ta asiyasan ce
@user-sb6up5uz5r
2 ай бұрын
Allah y tsare mana malan nasiru el-rufai shikuma uba sani uba Allah y kaimu election zega yadda ake butulci
@AhmadAkilu-tq5md
3 ай бұрын
Kede baki da tsoron Allah dake da nasiru Allah yayimaku abinda kukayima jihar kaduna yan iska
@AishatYahaya-tb4dg
3 ай бұрын
Baiwar Allah amatsayinki na Musulma, da kin rufe jiminki da kyau kafin kifara jawabi. Ya kamata a gyara dan fatan tsira gobe kiyama.
@user-ro5wk1yw1t
3 ай бұрын
Y'an wahala, Allah ya Isa tsakanin mu da ku.
@AbdulsaboAliyu
3 ай бұрын
Jaka
@user-ii5pz1me8i
3 ай бұрын
Asalam gud night May Almighty Allah Ased All our Ibadan Ameen May Almighty Allah guide you to Understand What Happened in Kadunu State Or Problems of Kaduna State Ameen
@TitusAkan
3 ай бұрын
Dake da Uba dayane, kunyi rusau Allah zai rusaku, kadan kenan
@MundilSuleiman
3 ай бұрын
Allah ne yana tona asiriku zakuji kunya inshallah
@user-ez1bn1hi8o
3 ай бұрын
Dama ai ba hakkin ku bane kuka kwata. Allah ya sakawa talakawan Kaduna da Isah Ashiru kudan
@dahirusaraki6692
3 ай бұрын
Kin fadi gaskiya ina tare dake uba sani munafikaine , elrufai ya saya mai yaci sanator ya saya mai yaci gwauna amma uba sani yana kallo anhani elrufai vice president yana kallo anhani shi Minister yasa ido yana kallo wlh uba sani munafikaine
@Musa2by2
3 ай бұрын
Hmmm
@AbdulsaboAliyu
3 ай бұрын
0:48
@aishamusagmb2792
3 ай бұрын
Allah yakyauta
@mukhtarabdullahi4224
3 ай бұрын
El rufai enemy of progress
@mammasanimammasani4409
3 ай бұрын
Chigabanu kasar Nigéria Azalumai. Ne Su ci Amanar Al'ouma talakawan Nigéria da kuma kasar Nigéria
@Mousamaman12Maman-ph7uc
3 ай бұрын
Aslmbarak
@AnnoyedPlanets-ln6zi
3 ай бұрын
Namu ido
@shehuabdulkadir5366
3 ай бұрын
Yaran Malan ne
@hassanmuhammad1659
3 ай бұрын
Ai Dama Dan ADAM Butulu ne
@adammuhammedashir2767
3 ай бұрын
HHHH😂
@rukayyaqwaram5855
3 ай бұрын
Mu yan kaduna bamuga abida akayi ba a lokacin sa akacewo baahin dan haka matsalar ko ce
@user-mh9lh6hc9o
3 ай бұрын
Alhaki kuikuyo Allah yasaka was Malam zai-zaky da almajiransa,kunyi rusau Allah yarusa Ku Kamar yadda Kuka tausamana makarantu day gidaje😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊
@wazirinmaths1076
3 ай бұрын
The law of karma is catching up with you. Amma fa baki da kunya, kinyi balakin raina Gwamna wallahi. Wai kinsan karfin kujerar Gwamna kuwa????
@abubakarmuhammedbaba172
3 ай бұрын
Abun haushi shine duk girman KD da wayewansu ace wannan ne woman leader ta APC. Anya ma wannan matar tasan meye ake nufi da town hall meeting kuwa? sa'anan Uba Sani fa ya fiki kusa da Malam Nasiru. 😭😭😭
@ismailchikaire5727
3 ай бұрын
Kaji ta wai basu yadda bah. Haka Malaam Nasiru shima yayiwa Buhari butulci bayan Buhari ya gama mulki
@aliyuauwal7297
3 ай бұрын
Matsalar kujeran haram kenan wallahi tallahi kujeran gwamnan pdp ne kuka kwache
@LawanAdamu-qt2mu
3 ай бұрын
Family 😂 issues kuje chan kuci kanku Yan asara ahaka zaku kare tir da haihuwanku tun ah duniya sai Kun wulakanta
@LawanAdamu-qt2mu
3 ай бұрын
Wai mlm saide uwar mlm shegiya tsohuwar kilaki tsohuwar karuwa wai Mai rusau na rusa ah gutsun uwarku keda mlm din Yan asara
Пікірлер: 37