Allah sarki SHEIKH jaaphar Allah jikanka da rahama,ya Rasu Amma wlh kamar Yana raye duk abubuwanda yake fada wlh duk suna faruwa
@abuaishaalfurqan
2 жыл бұрын
sosai kuwa
@aliyyumustapha8853
2 жыл бұрын
Allahu akbar Hhhm Allah ya jikan Sheik Ja'afar Allah ya haskaka ƙabarin Sheik Albani zaria sun yi duk irin abin da ya kamata malamai su yi ya rage wa mai hankali ya hankalta ko ya wofinta, Allah ya an karar da mu, bu dai Allah ya haska mana munga gurbatattu.
@MohammedMohammed-db4mg
2 жыл бұрын
Ameen ya Rabbi
@fatimakeraukerau4876
2 жыл бұрын
Allah yakarama malam rahama. Shine yanzu za akakabamana daya dagacikinsu a matsayin shugaba,mude Yan arewa Allah shine gatanmu kumashi zesakamana
@yusufalhajiyusuf5030
Жыл бұрын
Allah ka jikan malam jaafar da gafara
@fatimaabdulmalik225
2 жыл бұрын
Innalillahi wainna ilaihi raji'un Allahumma arjirni fi masibatu wa'akhlifli min khairan milha, wanna maganar malam hakantake.Allah swt ya bamu mafita mu yan arewancin Nigeria da muslimai bakidaya.
@AG-lw6id
Жыл бұрын
Allah yasaka Allah yajikan Malam Ja'afar Mahmud Adam da rahama, Allah ya yauta mana irinsu a duniya. Ameen yaa Allah.
@maeomeki9260
Жыл бұрын
Allah yajiqan mln da rahama
@ibrahimabubakar2176
2 жыл бұрын
Kaji kalaman gaskiya Wanda babu ruwansu da siyayasa... Allah yskai rahama izuwa kabarinka malam jafar.
@naimasaad3966
2 жыл бұрын
Allah ya jikan malam allah yasaka masa da alkhairi Allah ya zabamana shugaba nagari allah ya kawo mana zaman lafiya a Kasarmu nigeria da sauran kasashen musulmi baki daya
@abuaishaalfurqan
2 жыл бұрын
amin amin
@hassanharuna5208
2 жыл бұрын
Amiin yaa Rabbi
@user-wk9pm6dt2l
2 жыл бұрын
اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين يارب العالمين.
@abuaishaalfurqan
2 жыл бұрын
صلى الله عليه وسلم.
@alimuhammed8159
2 жыл бұрын
masha allahu malam allah ya sakamaka da mafifincin alhairi
@ZakariJoda-gz9mz
9 ай бұрын
Allah ya jikan sheik ja'afar Adam Mahmud Kano da rahama,mallami ne mai fadan gaskiya komai dacinta, Allah ya mana jagora
@kadribongouma4844
2 жыл бұрын
Allah ya jikan Mallam
@lubabamurtada5646
2 жыл бұрын
Innalillahi wainna ilaihi rajuun yanzu wannan akeso yazamo shugaban kasa tome zai iya ALLAH daiyakawo mana dauki Ya rab
@jamilusaadu5686
2 жыл бұрын
Amen Ya Allah
@ibrahimabba9024
8 күн бұрын
Allah ya jikan mlm jafar da gafara
@Yawale-gk2bw
10 ай бұрын
ALLAH yaji kan mallam jafar, UBANGIJI ya kyauta makwanci.
@abdoulghanimouhamadadamoua8558
2 жыл бұрын
اللهم اهدنا فيمن هديت و عافنا فيمن عافيت وتولنا فيمن توليت و بارك لنافيما اعطيت وقنا شر ماقضيت إنه لايزل من واليت ولا يعز من عاديت تباركت ربنا وتعاليت اللهم انانسألك الهدي و التقي و العفاف و الغني غفرالله لك يامرحوم شيخ جعفر محمود آدم رزقك الله الفردوس الأعلي آمين ياحي ياقيوم
@abuaishaalfurqan
2 жыл бұрын
آمين
@usmanabdulrahaman3621
Жыл бұрын
Allah yajikan shaik jafar adam Allah kayimai rahama
@ibroibro4138
Жыл бұрын
Alla huakbar Alla yajika malam jafar yafadiGaskia
@muntakasulaiman4299
2 жыл бұрын
Allah kajikan malan
@bashirbuhari8235
2 жыл бұрын
Allah yaga farta mishi yasa yahota
@nawasiabubakarjega8251
2 жыл бұрын
Allah yajkkan malam
@mustaphaimam7165
2 жыл бұрын
Assalamu Alaikum, ina rokon ALLAH da sunayensa tsarkaka, kada Allah ya baiwa tinubu shugabancin kasar nan. Amin ya HAYYU YA ƘAYYUM 🙏🙏
@captainibrahimhiyz2752
2 жыл бұрын
Wlh duk Abunda malan ya fada haka ne muda muke Lagos muxa mu fada muku Halin wadan nan mutanan ba son Arewa suke ba musamman Tunubu sanda yana Gwamna a Lagos An kashe Hausawa ba matakin da yadauka. Yanxu shine aka tsaida a matsayin shugaban kasa kuyi Yitunani da kyau.
@user-pt1um1pg6i
2 жыл бұрын
رحمه الله عليك يا الشهيد شيخ جعفر محمود ادم كانوا وجزاك الله جنه الفردوس والله هذا كلام من ذهب
@user-hq7rm6cv9o
2 жыл бұрын
Ameeeeen ya rabbi jazakumllahu khairan
@abdussamadabdulaziz8886
2 жыл бұрын
Allah yatsamana Mafi alkairi
@uzarirabiu9832
2 жыл бұрын
Allah ya jikanka malam insha baze kai lbr ba
@asmauusman6828
20 сағат бұрын
Allah ya jikan ka da rahama malam Dole su kashe ka don baka tsoron fadar gaskiya .
@lolonono7125
2 жыл бұрын
Waiyu duniya Allah kayafe mana zunubanmu
@adamgnd9219
2 жыл бұрын
Allah ya jikansa rahama
@gaskiyatafikwabo3531
2 жыл бұрын
allah ka jikan malan da rahama amin 😢
@user-ie4et9gb3b
6 ай бұрын
Allah ya jikan Mallam❤
@abdoulrahamanibrahim1964
2 жыл бұрын
Allah karpi adu'ah ku baki daya amin summa amin
@kabeerismail6732
2 жыл бұрын
Allahu Akbar kaji magana da ilimi
@mahamadou6685
7 ай бұрын
Allah ya jikan malan jafar ammee yahayu yakayim 😭
@abdulkadirmuhammed4950
2 жыл бұрын
Allah ya bamu sa'a ✊💪
@Fatma-tr2im
11 ай бұрын
Allah yajikan malam masu hangen nesa masu baiwa gashinan duk abinda suke fadi yana tabbata shida sheikh Albany Allah yajaddada Rahama gareku😢😢
@abdullahishuaibu3190
2 жыл бұрын
Allah ya kamana mifita ya bamu shuwagabanni masu kaunarmu masu kishinmu
@fiddausiismailhadi7615
2 жыл бұрын
Allah kabamu shuwaganni nagari Allah kaza mana mafi alkairi
@user-lv3bm7wb9x
2 жыл бұрын
السلام عليك ورحمة الله وبركاته مساء الخير danallah ابو عائشة kabani lanbarka tawasap
@kabeerismail6732
2 жыл бұрын
Wllh ayanzu malam babu ɗaya daga cikin masu neman shigaban kasarnan wanda yakeda imani ko sanin yakamata bah
@audarantv2881
2 жыл бұрын
Ya Allah kakai haske kabarinsa
@umeenoyrat4130
2 жыл бұрын
Allah ya jikan malam
@malamansunnahzallah984
2 жыл бұрын
Allah yajikan malam shek jafar
@aliyumuhammad7615
Жыл бұрын
insha allahu malam saimunshikamaburinka bi,izzinillah
@Sara-uf9nd
2 жыл бұрын
Masha Allâh
@harunabose1242
2 жыл бұрын
Mu dama kiyayyar inyamurai da yarbawa ya Jima da bayyana agaremu, Kuma bamu manta ..... Maganar sheik ja'afar ba akan bola watu juji ke Nan ba.
@UsmanSharqin
2 жыл бұрын
Gaskiya ne 👍🏻
@shaibuhassan4520
5 ай бұрын
Allah ya jikan shiek ja afar
@aishasp8605
2 жыл бұрын
Don Allah karku zabammana Rubabbe shugabansu kasa
@ibrahimsale1844
2 жыл бұрын
In Allah yayadda baze yiba
@jamilusaadu5686
2 жыл бұрын
Allah kahanashi Mulkin qasannan
@abukasimumar3415
2 жыл бұрын
Allah ya gafartamalam
@AhmedAminu-ru6lq
5 ай бұрын
Allah jikan duk wani Muslim
@balkisumuhammad8318
2 жыл бұрын
Allah yakawomana mafita 😭Dan manzon Allah 😭
@uzarirabiu9832
2 жыл бұрын
S a w Ameen
@ramatousaleyadamouinfirmie8708
Жыл бұрын
Amine kindaiji gaskia kam addu'a ita daice mafita
@yunusaismail1921
2 жыл бұрын
Wallahi bazamu zabeshiba har aba da
@auwalfaro6951
Жыл бұрын
Sallallahu Alaihi wassallama
@aminausaini611
2 жыл бұрын
Allah yakawo manamafita
@sulemankdboy3028
2 жыл бұрын
yes
@youssoufnafatimaabass5414
Жыл бұрын
Allah ya gafartama malam jfr da albani
@usamaAbubakarus
11 ай бұрын
Masha alla
@abdulkadirmuhammed4950
2 жыл бұрын
Allah ya jikin mallan
@lawalmohammed1838
Жыл бұрын
Don Allah ka canza wa shafin ka suna,saboda ta koma siyasa da hada malamai rikici
@ibrahimyusuf8405
Жыл бұрын
Allah yajikan mallam da rahma
@alexlee8381
2 жыл бұрын
Sanda
@yusrasaleh1827
Жыл бұрын
Assalamu alaikum shawarma mai zai han azabi zulum she gaban kasal najeriya
@user-nm1ey3pd6h
4 ай бұрын
Allah sarki
@adambailand7949
11 ай бұрын
Allah yajikan mall,ja'afar kuma kuma yamasa rahma
@IbrahimIbrahim-yp2ll
2 жыл бұрын
الله اكبر
@sabochaibousamailasabochai7252
2 жыл бұрын
Allah ya bawa Nigeria shugaba na gari.
@user-rb6df5yk7l
4 ай бұрын
Allah swt yasa mudace yakuma kare Daga dukkan sharri
@amiamira5159
2 жыл бұрын
Tabas yarhman ya jigasi ya basi aljana firdawsi 😭💔🤲💯💯
@ibrahimsuleiman9670
2 жыл бұрын
Good job
@umarhassan761
2 жыл бұрын
Da chan video nan yana ina sai yanzu da zabe ya karato
@maiduguabdurrahman2989
2 жыл бұрын
Innalillahi wa inna ilaihi raji'un! Gaskiya our governors are to selfish wallahi because they collected money from him that is why dey instructed the delegates to vote for him. It's really unfortunate but Allah SWT ya fi karfin su. Our prayers all d time is Allah yayi mana zabin da yafi alheri agare mu.
@rabizakari5125
2 жыл бұрын
innalillahi wa inna ilaihin raji'un
@musasani4339
Жыл бұрын
Insha allahu mulki sai dai yaga anayi
@abusarag3149
2 жыл бұрын
👍
@muhammadusauki897
2 жыл бұрын
Lalle haryau tsogone batakare ba Anageria
@kabeerismail6732
2 жыл бұрын
Saide munyi fatan Ubangiji Allah ya zaɓamana nagari
@saniabdullahi2184
Жыл бұрын
Sabanin abunda kake so ko
@kabeerismail6732
Жыл бұрын
@@saniabdullahi2184 eh ai zabin Allah shine zabina
@duniyamakarantace51
2 жыл бұрын
Allah ya zaba mana wanda ya find alheri
@saniabdullahi2184
Жыл бұрын
Kai Dan APC ne
@musaimam
2 жыл бұрын
🙏🙏🙏🙏
@mohammadmuzammil-hc3ym
3 күн бұрын
Allah yajikanka malan Allah yasakamana 😢😢
@abou440
2 жыл бұрын
Layfi an nageria ne
@fiddausiismailhadi7615
2 жыл бұрын
mudama Yan arewa rashin hadi kanmu shiyake jamana wulakaci agurinsu Allah yaganar da shugabannimu suma suhade kansu
@aliyyumustapha8853
2 жыл бұрын
Wai a haka har yanzu wasu basu farka daga mummunar bacci da suke yi ba, sun rufe ido sabo da kuɗi da wasu mukamin da suke tsohon rasa wa.
@IsaKurudu1
Күн бұрын
Tunda mukasan cewa mlm yafadi gaskiya bayauba
@yusufaboubakar2301
2 жыл бұрын
Yause yan arwewa zasu hadakai basubar zarjin apidan juna daga musulmai har kirsten wlh sai kun bari wannan tabia sannan kusamu zaman lfy da hadinkai
@tijjanisale3612
2 жыл бұрын
Kun dawo 'yan barandan Rabi'u Musa Kwankwaso da kuma yada qabilanci.
@hafsamohmmed3180
2 жыл бұрын
😭😭🤲🤲🤲
@ousmannesanni3628
2 жыл бұрын
Kaskia arewa bamuda hadin kai
@AbbakakaAbdullahi-pg1qf
Күн бұрын
mugun shugaba Allah ya saka mana
@salissouharouna6798
2 жыл бұрын
Gaskiya ne
@gismayusuf632
2 жыл бұрын
NIGERIA tana bukatar lafiyayyen shugaba Amma wannan tsufa ya mishi sammako
@user-cj7vc2zm1j
12 күн бұрын
malam ya labarin falastinu
@shaibuhassan4520
5 ай бұрын
❤😂❤❤
@abbaadamu5585
Жыл бұрын
Koma dai miye tinubu zan zaba mutuwa d rayuwa a hannun allah
@abubakarabdullahi3315
Жыл бұрын
Duk da rawar hanunsa shizan zaba domin bazaiyiwu nazabi mai mataimaki arneba, in Tinubu yakasa sai Kashim yakarba
@bachirzangomamane2487
2 жыл бұрын
To yan arewa ta rage taku. Wally wa annan mutane da Cheik jafar yaz zayyana duk wanda yaz zabe su a matsayinsa na musulmi ,bamu yafe masa ba.
Пікірлер: 134