Malam allkasumu jazakhallau Hairin Amin baraka Allahou fyka malan Allah yakareka Amin ❤❤❤
@nurausman311
24 күн бұрын
Ni anawa tunanin yakamata ace addua zaa keyi kamar yadda idan musifa ta sauka akeyi ai ta karatun alqur'ani kamar yadda Naga malamai suna cewa addua takubin mumini. insha'Allah zamu samu sauqi Amma tabbass idan mutane suka fita aka yamitsa kasar zasu gane da acikin Jin dadi suke .
@Musahalilu-4417
24 күн бұрын
Allah yasa mudache ameen ya Allah 🤲🤲🤲
@MohamedSalehBaba
24 күн бұрын
Gaskiya wannan malami yayi magana mai ma'ana ❤
@smgcom2908
24 күн бұрын
Magana shi not make sense
@ziyaugarba8618
20 күн бұрын
Masha allah allah yabamu sackin rayuwa
@user-zm4bp4dm5u
24 күн бұрын
Amin summa Amin 🤲🏼
@abdelahsalim3520
24 күн бұрын
Masha Allah
@BabangidaAbubakar-do3nx
24 күн бұрын
Allah ubangiji yasa mudace
@MohamedSalehBaba
24 күн бұрын
Vive l'Afrique 💪💪💪💕
@SaniYusufa
24 күн бұрын
😢😢😢 حسبنا الله ونعم
@user-mh1bn7ki9o
24 күн бұрын
Akwai matsala
@rabiuibrahim7626
24 күн бұрын
Wallahi malan this time around babu maganan wai bamuson wannan ko bamuson wancan Wallahi dagaske akeyi kudena kawo mana 6angaranci . Wallahi yanzu dan libiya yafi dan Nigeria jindadi da Samun yanci kai amasayinsa na dan Adam. Maln Fatan Alheri yakamata kuyi.
@V-Voiceless
24 күн бұрын
Gaskiya halin da akece a yanzu in ba an tashi an tunkari shuwagannin mu wlh babu gobe a Nigeria. Don yanzu aka duba halin da matasa ke ceki a kasannan kasan goben mu babu alheri inba saata da aykin taaddanci ba. Don haka gwamma duka mu tashi yanzu saboda mu canja yau muji dadi gobe. In bamu tashi yauba abunda muke gudubzai faru shi zai faru gobe ko anki ko anso. A halin da Nigeria yanzu take ciki ba addua bane zai kawo mana mafita ayki muke bukata muyi addua mun jima munayi, sakamakon bama hada addua da ayki shiyasa muja gagara zuwa ko ina. Duk wani addua sai an hada da bin kaida sannan ta karbu. Don mutum bazai ruki Allah haihuwa bare tare da yayi aure ba kuma ya sadu da matar ba, don ba zata karbu ba. Don mu tashi mu wahala yau muji dadi gobe, in bama nan wassun mu suji. Ni ina goyon bayan wannan. Akwai kasan da sukayi basuyi nasara ba amman wanda sukayi kuma suka samu nasara sunfi yawa. Muma a bari mu gwada, democracy saida zanga zanga
@Musahalilu-4417
24 күн бұрын
Wannan gaskiyane wlh
@سيفاااالسلهاب
24 күн бұрын
Amenn yahayyu yakayyumu
@JafarFima
24 күн бұрын
Gaskiyane malam. Shi yasa ko acikin annabawa babu dan kawuye. Malanta da kawuyanci idan suka hadu sai ya zama matsala. Musaman maganar abinda ya ya shafi Sahara da kuma manufofin yan kudu akan arewa etc...
@RashidaHassan-ds1fj
24 күн бұрын
Saifa anyi kuma bakin bakinka insha Allahu bazeyi tasiri ba
@user-zm4bp4dm5u
24 күн бұрын
Kifuto kije kiyi idan bakida hankali
@Rabbaniy1
24 күн бұрын
Tarbiyya tayi gardama
@RashidaHassan-ds1fj
23 күн бұрын
Ai babu fashi kuma mara hankali da marasa tarbiyya kun barosu a gida, daurawa ma ba,aji maganar shiba balle wanda ba kowan kowaba Malaman social media
@ahmadmahammad8377
22 күн бұрын
Malaman dimokradiyya né ! Tsinannu.
@abdulahmed960
24 күн бұрын
Ina kiran malamaii su ji tsoron Allah su bari ayi zanga zanga domin a magance matsalan Nigeria Talaka yana wahala
@user-zx4gb6qw7l
22 күн бұрын
Wan nan gaskiyane malan
@user-pe4cy3pg4w
24 күн бұрын
Mu munfara shiri tun yanzu ko wata za ayi ana zan zanga bazamu taba gajiyaba se anbiya mana buqatunmu
@smgcom2908
24 күн бұрын
Very good no go back
@smgcom2908
24 күн бұрын
Mallan muna daraja ka kuma kace jirman ka baza mu fada ja goran mu ba mu yan arewa. Dan ku kamashi ko. Zanga zanga no go back. Sai kowa ya rasa
@LauwaliAbubakar-v3y
9 күн бұрын
Yansiyasar najeria bar najeria sukesoba da Yan najeria sai bautar kansu da yaryarnsu
@nasirumainasuleiman3146
24 күн бұрын
Tinda kana samun kudi a social media. Zaka iya gudu zuwa wata kasa. Daga yanda kake bayani ka nuna goyon bayan zanga-zanga. Wannan munafuci ne
@ASADULISLAMTV
24 күн бұрын
Ok
@user-ne9ch4um6b
23 күн бұрын
You should learn to speak truth straight. Most often gaskiya ka ta na gaba tana bayan. Ka kowa kudu, kawo Sahara, why? Kai mallam sauna wa kaike magana a kashi Christians. Allah da yake ruwan Sams Ma Muslim da Krista shi ya Kamata Kai mallami ka yi tunani. Muslim ya mutu, Krista ya mutu. Your talk is always bias. Well you try today 4/10
Пікірлер: 32