Alhamdulillah, Allah yasakawa malam Abdulazeze bauchi da Alhairi bawan Allah, Allah swt yasa ya gama lafiya Allah ya karamasa lafiya da imani.kuma Allah ya hada mana kawunan malamanmu Ahli sunna bakidaya Ahsanallahu ilaikum Barakallahu fikum wa Jazakumullahu khairan.
@souleymansouleyman3221
Жыл бұрын
Jazakumullahu khair munafa idantuwa sosai Dr Idriss Abdul Aziz bawci jazakallahu khair
@kabirmohammed-xk5dx
Жыл бұрын
Gsky Dr Idris Allah yakara lfy da nisan kwana ubangiji Allah yakara hadakan 'yan ahalussunnah
@user-gq6qq8iu4w
3 ай бұрын
❤❤❤❤❤
@abdoulbassitadamou
Жыл бұрын
Masha Allah, gaskiya afakallah ya wuce iyaka dayawa, Ko ba komai ay y'an aƙida ɗaya ne, ya kamata mu dinga girmama malumman mu, Allah yasa mu dace
@salehmuhammed4976
Жыл бұрын
To Dan Allah ni Saleh muhammmed Ina rokon Al ummar musulmi Dan Allah Dan annabi mohammadu ayafemasa Allah Kuma yashiryemu amin summa amin ❤️
@africagidana87
Жыл бұрын
حفظكم الله جميعا شيخنا الفاضل الدكتور إدريس هادم البدعة و أهلها نحبكم في الله
@abdulsojaabdul3147
Жыл бұрын
Allah yatemaki Dr Allah yakara hada kan malaman mu na sunnah
@alhaliyumuhammadinuwa7766
2 ай бұрын
Kaji arnanzamani makiya iyaiyayen manzon Allah s.a.w
@user-nj1vg1xg2n
Жыл бұрын
Allah yasaka wa lman drt ldress abdul.azziz da alkhairee
@drayubaabubarkar9434
Жыл бұрын
To Allah yashiriyemu
@user-bq8dt9gb9l
8 ай бұрын
Masha Allah dr Allah kara nisan kwana
@daudaabdulrahman
Жыл бұрын
Allah yasaka wa Iman drt Idress Abdul,azziz da Alkhairee
@abdoulwahabsarani3700
Жыл бұрын
Allah yasaka da alheri malanmu sunna baki daya
@adoudankalfou329
Жыл бұрын
Allah ya taimaki Dr idrisu Bauchi dodon yan bidi'a
@user-ne2hi8bi9f
Жыл бұрын
نحتسبكم عند الله الله يحفظكم يارب
@alhaliyumuhammadinuwa7766
Ай бұрын
Shegun arnanzamani makiya iyayen manzon allah s.a.w
@admlaahamat7834
Жыл бұрын
kai ana wasa da Addini A Nigeria wai daza, abada Anabta da, anbashi ixala salafiya mugayen mutane Allah yashiryemu Amin
@HabeebSaid
10 ай бұрын
Allah ya saka da alkairi malam
@idrisabdullahieneye4997
Жыл бұрын
Allah Ya Jikan Mahaifi, Allah Ya Taimaki Sheikh Alkanawi Da Irairansu Maluman Izala.
@usmanalhassanusman
Жыл бұрын
Allah yasaka malam
@zakkariyamuhammad7833
8 ай бұрын
مشاء الله
@masaudu-dr9rv
6 ай бұрын
❤❤❤❤❤❤❤
@mamudausmandifa1626
Жыл бұрын
Ma'sha Allah
@lukmanrabiu9935
Жыл бұрын
Allah yakara daukaka maluman Sunnah
@hauwauidris9635
Жыл бұрын
Aslm agaskiya afakallah beyidai daiba sannan malan kabiru yamai da martani Amma dan Allah muna bawa kunkiyan izala hakuri shikuma afakallah gaskiya kadinga tauna magananka
@user-kt4ci7sn7j
Жыл бұрын
ما شاء الله
@danlamiabdullahi8249
Жыл бұрын
Malam akowa koskure Dr sabuda duniya tana jinka kuma ace kana irin wannan magana bai dace ba magan comshina of police kuma wallahi yayi sabuda Kaine Amma ai Dan kane yakamata ace kakirashi jsi da shi kugama tattauna wanan magana
@musayahayaalfamusa5154
Жыл бұрын
نسااالك الله ما خير ونعذ بك مين شير كوله
@JafarFima
Жыл бұрын
Dr Idris ykmt ya sake lura da maganganunsa. Magana kan kuskuren Kabiru Gombe Dr Idris yayi kuskure
@abbankabirusman873
Жыл бұрын
Gaskiya kam Ba wani kuskure da Kabir gombe yayi
@yacoubouabarchi8031
Жыл бұрын
Allah y'a shiryemu
@mohammedbellotambari5985
10 ай бұрын
Gaskiya AFAKALLA yana wuce gona da iri. Mu Ahlulsunna ne, Amma baya anfani da manhaji na Ahlulsunna
@halimahalima5829
Жыл бұрын
Malam alkanawai ALLAH yasaka da alkairi
@adamumusa7813
Жыл бұрын
Salam, Malamai Allah Ya Saka maku da alkhairi,amin.
@aliyukabiru7634
Жыл бұрын
Allah yasa mudace ya Allah
@tafarkimadaidaicitv7405
Жыл бұрын
Allah yasa da alkhairi 🤲🤲
@isahbinmuhdhaladu7218
Жыл бұрын
Masah Allah
@SalissouHaroun
Жыл бұрын
Yah Allah ya teimaku lalumammu
@wwruwwrytv4284
Жыл бұрын
Allah yaja nisan kwana
@salisuismailhassan9665
Жыл бұрын
Masha Allah munde
@lomdiallo6806
Жыл бұрын
Allah yacawta
@isiyakugoje5977
Жыл бұрын
Izala kenan
@zurkallainibasiru293
Жыл бұрын
Allah yasaka da alkhairi
@zauranmalauwaltranspoma
Жыл бұрын
Allah yakarama lafiya Allah yasaka da alkairi
@zeinabadam4
Жыл бұрын
الله أكبر
@gallimaalhajiduna785
Жыл бұрын
Masha allah
@abuabdallahabuabdallah3077
Жыл бұрын
Macha Allah
@moukailahima6903
Жыл бұрын
Macha allha
@salisuibrahimgaji591
Жыл бұрын
Allah yakarawa rayuwa allbarka malam
@labaranabbkr7879
Жыл бұрын
Alhamdullah
@nurmohammed5650
Жыл бұрын
Sai fa su Afakallah
@nicebally2441
Жыл бұрын
Allah yasakamaka malam
@hauwaaltine9095
Жыл бұрын
Allah ya daidaita tsakaninsu duka. Allah ya ba marada kunya
@kabirmohammed-xk5dx
Жыл бұрын
Wannan matashin malami yakamata ayahakuri ayafemasa amma kuma adakatar dashi dayin wa'azi sbd Dr Idris yashayimishi fada akan irin wadannan abubuwan, Manyan malaman ahalussunnah susashi alayi na yadda zedinga yin karatutrukan sa
@sheikhtv1562
Жыл бұрын
Masha allah
@moustaphamahamadou4791
Жыл бұрын
C'est très bien
@madouabbami
Жыл бұрын
Mu kulum Muna sauran ku ko wanne bangare akau kurakurai diyaawa Dan saboda son duniya t'ai yawa!
@alhaliyumuhammadinuwa7766
6 ай бұрын
Tashan arnanzamani
@zanaidusale3719
Жыл бұрын
Allah kahada kan malanmu ahlisunna
@moussaoumarou8926
Жыл бұрын
inada tanbaya dan allah
@abbankabirusman873
Жыл бұрын
Ba wani kuskure da Kabir gombe yayi wallahi Muna tare da Sheikh
@blamablama4037
Жыл бұрын
Yin tarika ba ruwan mu da izalla
@ibrahimidris8533
Жыл бұрын
Zindiqin banza, sake shehu kama ubangijin shehu
@belloa.malami7719
Жыл бұрын
Malam Halal sunnah kunya Bidi'a. Wane zamu dauka.
@madouabbami
Жыл бұрын
Slm malam ahameed mi ya hada malam mai da ciyasa?
@abdourahamaneoumarouhabila5157
Жыл бұрын
Allah yakwauta
@hussainiabdullahi9095
Жыл бұрын
Allah ya rufa asi malam
@sunusialiyu3574
Жыл бұрын
Naji dadin bayaninka dukda ban taba sauraron kaba Allah yasaka da alkhairi
@lukmanrabiu9935
Жыл бұрын
Saidai bamuji sharhin malam alkanawe ba akan maganar Dr Idris ba
@lmannanea28tv75
Жыл бұрын
Makaryata allah yachiryekou
@salihuabdul-nasir1571
Жыл бұрын
Toh wai shin abinda Afakallahu ya fada ba gaskiya ba ne
Sake shehu kama ubangijin shehu HHHHHH IBRO INYASSS waliyyin qarya
@djaffarabakar3232
Жыл бұрын
👈😍
@malan_abduabubakar-ibrahim7438
Жыл бұрын
intareda dr idriss
@AliBlama-xi6tl
Жыл бұрын
Mojia
@AwalouAboubakar-x3b
5 күн бұрын
A
@usmanabdullahimuhammad1191
Жыл бұрын
Mallam tohh ka cireshi a cheif imam in mana kasa wani tunda shi bashida hankali bai san mehh yakeyi bah mallam shineh kawai abinda ya kamata
@Maryamzubair240
Жыл бұрын
Malam Alkanawi Allah Biyaka
@digitalhussain7676
Жыл бұрын
Yes munji
@assfff9502
Жыл бұрын
اكوي صوتي اناسعو دية
@ismailauwal9826
Жыл бұрын
Wasila
@musaibrahim4391
Жыл бұрын
Mukam yan izalane
@halimahalima5829
Жыл бұрын
ALLAH yahadakan malaman mu na ahalissunna
@muhammadmusa7502
Жыл бұрын
Amiin
@salihuabdul-nasir1571
6 ай бұрын
Toh ai ku kullum acikin munana zato kuke yi wa al'umman musulmi. Kai ne idi dutsen tanshi ka ke cewa akyautata maka zato. Gulma kan ai duniya ta ganku yadda kuke mummunan gulman wani akan wai dan luwadi ne, me yafi wannan gulma.
@abbassadiq7215
Жыл бұрын
Izala gidan wahala ga bidi a à aikace kukeyi amma wai kuna Kiran mutane in bidi a allah ya staremu da tafiyan izala
@rukayyaqwaram5855
Жыл бұрын
Izala gidan Sunnah ANNABI Muhammad S 'A 'W
@ibrahimidris8533
Жыл бұрын
Zindiqin banza me bautan shehunnai HHHH Malaman bid'ah dillalen sharri
@abdirahmanomar122abdirahma5
Жыл бұрын
Hi
@abusumayya3748
Жыл бұрын
Allah taimaki malanalkanawey dakuma dafta
@harunazubaida5380
Жыл бұрын
Toh mudai don girman Allah don daraja irrin ta annabi Muhammad Sallallahu alaihi wasallam malaman mu ayi hakuri don Allah ayi hakuri. Kuna kara hakuri maida raddi publicly bashida amfani
@yunislibiya1943
Жыл бұрын
Muna ji sosae insha Allah
@adamidris3411
Жыл бұрын
Anaji
@ibrahimmohamedblacksoul395
Жыл бұрын
Malan muna ji malan muje gaba??
@muhammadmusa7502
Жыл бұрын
Ko wane yaro da guntun ilimin shi don yana so a sanshi a duniya. sai ya fara da zagin manyan malamai
Wai Yana anfani da shirinka yafadi abinda yake zuciyarsa Amma ban saniba watakila hayanku dayane Amma akwai kuskure KU kuke fada mu muke sauraronku in kakoma kasauara mufa dalubaine badadi
@abiodunjohnson9923
Жыл бұрын
À
@aishatumusa9098
Жыл бұрын
In bai iya huduban ba dole ne. Ya debo mai zafi dis time kuwa.
@ibrahimidris8533
Жыл бұрын
Wannan gaskiya ne 'yar'uwa, ya kamata ma kawai a cire shi limancin
@maiashafabauchi1250
Жыл бұрын
Hahaha Ko baka ce masa ya yi ba a wajen ka ya koya
Пікірлер: 183