Oh Allah, wlh bana san jin irin wannan riginginmun tsakanin malamai. Allah ya kawo sauki 🥺
@Mohammadibrahim-lg5lj
Жыл бұрын
Wanan rigingimu dik na daudar dunia nefa amma ina muka manta rigingimummu na lahira ya Allah ka gyara imanummu 🤲🏼karabamu da dunia lafiya
@muhammadsaguirsuleman9048
Жыл бұрын
Allah ya jikan malan albani zaria da sheikh jaafar da rahama
@nanarukayyaadam837
Жыл бұрын
Allah ya kyau ta babu kyau cin zarafin mutane
@aliabubakaralidamalibaba970
Жыл бұрын
Allah ya kyauta ai gaskiya ya fada Malaman mu na sunnah sun koma siyasa sun kama duniya
@manmanhamissu9131
Жыл бұрын
Gaskiya malamai kuji tsoron Allah
@hajaraibrarahi3249
Жыл бұрын
Ashe Badadi ji inah kabiru Gwambe Bashi da wa azi da wuce na Yan dariqa
@aishabashirtofa6199
Жыл бұрын
Allah ka jikan iyayenmu ka jikan sheik jafar one of the best
@basiraumar196
Жыл бұрын
Ameen ya Allah
@el-faruq8993
Жыл бұрын
Rashin tarbiya, babu ladabi acikin wannan, ilimi baiyi amfani ba
@salmausuman9563
Жыл бұрын
Innallilahi waina ilaihi rajiun shi kenan shi kadanne na allah kowa dan iskane
@zakariyasoba4624
Жыл бұрын
Allah sarki nageriya wallahi nawi abo sai a nageriya kake jinshi
@masaudualiyu-qx1em
Жыл бұрын
Assalamualaikum warahmatullah wabara ka tuhu a gaskiya ban ji da di ba sosai abinda ya fadawa wannan Malaman gaskiya malan afahkallah ka canja kalaman ka akan su saboda Allah ubangiji ya zabesu cikin al'ummar annabi Muhammad (S.A.W.)
@sourryserrebeby9867
Жыл бұрын
Gaskiya ba a Mimbari Yakamata yayi wannan magana ba
@maryammuhammad9898
Жыл бұрын
Wlh ya kamata akama wannan mutumin sakamakon karya da kaxafi da yayi ma bayin allah kuma dan allah a hukuntashi sosai
@jujibutti1782
Жыл бұрын
ke b bahaushiya bce..? Dan y fadi gaskiya... Ai b karya yyi musu b
@oumarouhalima3480
Жыл бұрын
Hum malama Maryam shekaran jiya limamin tsakar gida yayi wani vidéo kan Ahmed Souleymane, ki bibiya Kuma kabiru gombe tin yaushe dama aka gane shi wani irin malami ne Nan kabiru gombe ya ringa ransuwa cewa buhari beyi beyi, ransuwa banza kurum Kina ji fa maganar kabiru gombe shi wai Banban malami Allah ya kyauta
@safiyaumarfaruk795
Жыл бұрын
Karya yayi kuma akwai hassada aciki
@alh.shareefsarakisurajgarb1993
Жыл бұрын
Uhmmm
@fatimamuhammad8577
Жыл бұрын
To yanzu shiya hau minbari yana fatamusu suna sabida muce shidin malamin Allah ne
@aishausmangaiya5160
Жыл бұрын
Gaskiya abin baeyiba, malamai magada annabawa amma wannan ba halin annabawa bane
@gaichabachir8125
Жыл бұрын
Malan kabiru gombé allah tharè
@HalallMediumConcepts
Жыл бұрын
Banso ace Malam yayi magana akan abun Nan ba, Amma ba matsala abun ne akwai bacin rai, Sharri baida dadi Gskyah.
Hmmm! ALLAH ko malam Aminu shehu Salisu?... kace kaima shaida ne ko?
@alh.shareefsarakisurajgarb1993
Жыл бұрын
@@saifus-sunnah9223 akwai evidence din photo da videos na abunda malam ya fadi
@hassansaminou1812
Жыл бұрын
Allah ubangiji ya kyauta
@zainababdullahi3566
Жыл бұрын
Subhanallahi Gaskiya malamin nan bai kyauta ba
@bappatijjani9017
Жыл бұрын
Kina jin Kabiru Gombe yana kiran Danadam banza. Amma duk da haka kike bawa wancan rashin gaskiya? Wace magana Kabiru Gombe yayi ta hankali a nan? Dan Allah ki natsu, ki sake shaurarensa.
@khadijaibrahim7812
Жыл бұрын
Wlh wannan kaji tsoran Allah a gabanka ake basu kudi to ka sani ranan kiyama zakayi nagani a gaban Allah duk abunda mutum be gani ba ba ayi a gabanshi ba ya fada yayi zargi kuma da mumunan zato Allah ya kyauta ya shiryeka Allah ya kyauta
@mohamedwanteguirachida1916
Жыл бұрын
Yan Nigeriya ku kullum kuna cikin cima kanku mutumci. Kuci mutuncin shuwagabannin ku,, kuci mutuncin malaman ku ta yaya kuke so ku samu ci gaba,, wa'azi akace kuyi aiki dashi ba abinda malam yake aikatawa ba ko halin malam ba.
@alh.shareefsarakisurajgarb1993
Жыл бұрын
Uhmm
@hindeniger
Жыл бұрын
Wannan ai bai dace ba Allah ya kyauta
@harunazubaida5380
Жыл бұрын
Kai malam Afakallah kabi ah hankali suma su Malam Kabirun abun da suka ringiyi kenan Allah ya jarabesu yau.
@maryamkd8540
Жыл бұрын
Wlh Kuna jamana abin mgn yikun yiku akejin kanku
@maryamnaseer707
Жыл бұрын
Allah ya kyauta anma wannan babban Abu kunya a gare ku damu gaba daya
@tahiremoussa7789
Жыл бұрын
Allah ya karawa mallan lafia amen
@kabirugarbayahaya7008
Жыл бұрын
Malam kabiru bakace Atiku ko tinibu suna baku kudin kenan ma ganar wachan malam gaskiya ne Buhari ne kaway baya bayrwa
@beleljovlog
Жыл бұрын
Gaskiya ko karya... Ubangiji yana sane da shi.
@mamanmaryamvhki7467
Жыл бұрын
Subhanallah Allah ya kyauta
@mmagrandmaster41
Жыл бұрын
Shugabanin mu sun koma yan siyasa masu business da addini! Wallahi idona ya buɗe! Na fita daga Izala. Bana yi, bana yi, bana yi!
@zakariyasoba4624
Жыл бұрын
Wai anyako ba a nageriya duniya zatafara tashiba komidai malaman izala
@oumarouhalima3480
Жыл бұрын
🤣🤣🤣
@alh.shareefsarakisurajgarb1993
Жыл бұрын
Ai da zaran malamai sun fara bin yan siyasa toh zanchi ya bachi
@ummuabdullaah7823
Жыл бұрын
😂🤣😂🤣😂🤣
@salissouharouna6798
Жыл бұрын
Subhanalla
@jammymusa3064
Жыл бұрын
Mlm Kabir meyafada Wanda yayi karya? Ai duk abunda yafada gaskiyane kudai Allah dai ya shiryeku shine kadai adduan da zamu muku.
@ummulkhairisaniahmad4420
Жыл бұрын
Ameen dai
@alh.shareefsarakisurajgarb1993
Жыл бұрын
Wlhi kowa ba karya ko daya duk abunda ya fada gsky ne koma akwai evidence akwai photo akwai videos
@mariamahmed4610
Жыл бұрын
wanan malamin allah ya saka masa ya birgeni
@mariamahmed4610
Жыл бұрын
kai malam kabirou bakajin kumya kana zagi wlh kunji kunya yan izala bakuda ladabi ai
@mariamahmed4610
Жыл бұрын
kuma ba'ayi muku karya ba gaskiya ne kun shiga siyasa kuma ba wanda ya turo shi dan uwan ku ne dan izala ya tona muku asiri ne
@alh.shareefsarakisurajgarb1993
Жыл бұрын
@@mariamahmed4610 ba karya kuma duk abunda malam ya fada akwai evidence photo da videos malaman izala sun zama yan siyasa
@soumaillahamza2357
Жыл бұрын
Kaï wawa ne karatu kakaï ko wawaci🧏🧏🧏🤦🤦🤦
@rakiaibrahim8076
Жыл бұрын
Allah sarki '
@aichaagadez6237
Жыл бұрын
Dama ace aisha bujari inrin tunanin ku gareta da ba rufe dan mutane
@ibrahimsuwaiba3670
Жыл бұрын
Idan har gyara yakeyi bai kamata yaxo kam minbari yana sukan malamai haka ba shi kanshi idan yasamu dama yi xaiyi Allah yasa mu dace 😢
@ummuabdullaah7823
Жыл бұрын
Ai minbarin ne kawai zabin shi nan ne kawai yake da dama
@hafsattvchannel957
Жыл бұрын
Kaima fa afakallahu da zaka sami dama hk zakayi duk wanda kaji yacika suka shima da yasamu dama zeyi abinda yafi haka kuma malaman izala suna temako marayu
@alh.shareefsarakisurajgarb1993
Жыл бұрын
Uhmm
@gaichabachir8125
Жыл бұрын
Karè cheguè dan iska me hassada
@akahuhshs9849
Жыл бұрын
Wannan dan hassada ne kawai hassada ahaka afili baro baro Allah ya kyuta Allah karabamu da hassada mugunciwo
@aichaalassane5636
Жыл бұрын
Assalamu alaikum gaskiya abin ba Dadi malam malam Ahaka 😭😭😭😭
@mohamedwanteguirachida1916
Жыл бұрын
Baku aje komai ba sai cin mutumcin manyan ku.. kafin ku bata lokacin ku gayin rashin kunya ga manyan ku,, kuje ku nemi goben ku wajen Allah..dan Allah ku dinga neman yanda zaku ƙare da duniyar nan ta yaya zaku tarar da kabarin ku kafin ku tsaya bata lokaci kan maganar da bakuda maganin ta
@gaskiyatafikwabo3531
Жыл бұрын
Kadda ku manta. Duk wani zagi da cin mutunci da karya da sheri wllh a izala anka gani a duniyar hausa. Haka gadon kaya yaita yiwa makari karya. Dan haka. Sheri kare ne😢💔
@zakariyasoba4624
Жыл бұрын
Zakai bayani agobe gaban allah
@aishausmangaiya5160
Жыл бұрын
Useless, ka dinga sanin abinda zae fito daga bakinka. Sbd akwai ranan baki baya magaya danshi ya iya karya
@gaskiyatafikwabo3531
Жыл бұрын
@@aishausmangaiya5160 banyi karya ba. Abinda nagani na fada ok
@ummuabdullaah7823
Жыл бұрын
@@aishausmangaiya5160 Never call a human useless unless you are the most useless person
@aishausmangaiya5160
Жыл бұрын
Any person that can cause or abuse an ulama' a religion leader his is more than useless.
@rahmatuabdullahi3343
Жыл бұрын
Dan sharri zakayi bayani akotu su yan izala ba mutane bane
@ahmedjafar6371
Жыл бұрын
Wlh, haka na, magana malam, wlh,
@jdjjdjshss9031
Жыл бұрын
Abinma Hadda hassada kaima kasa mu Dama zakayi fiye da Hakan
@feedyhamza7958
Жыл бұрын
Tabbas
@ZAKIDANYAYA
Жыл бұрын
Wadanda suke kabbara a Lokacin da ba Allah aka ambata ba wlh suna bani Mamaki hhhhhhh Ance za ayi tsinuwa sunce ALLAHU AKBAR
@tashartsakargida7570
Жыл бұрын
🤣🤣🤣
@Idreez2
Жыл бұрын
Ni kaina wlh, ana cin mutuncin wasu ana kabbara abin kunya,
@fatimahtijjani7433
Жыл бұрын
Hhhhhhhhhh ance wani banza wani sakarai🤣🤣🤣🤣sunce Allahu Akbar
@Idreez2
Жыл бұрын
@@fatimahtijjani7433 shine ai su kome kabbara
@maryammustapha9863
Жыл бұрын
Kaji aikin hassada
@fatimamuhammed5657
Жыл бұрын
Indai mutun yana niman suna,dun asansa Babu abinda bazaiyiba shi malami ba mutun bane or ba yan Nigeria bane or basu da inchen zabin wadda sukesune? Dan suna malamai? Dan Assada number 1?
@alh.shareefsarakisurajgarb1993
Жыл бұрын
Uhmmm Malamai basa hada da"awa da siyasa sister idan siyasa ne toh siyasa idan malanta toh malanta
@mufidaabdullahi6230
Жыл бұрын
Wan Nan ba wa'azi kake ba hassada ce ke damunka
@esraaeesraae5342
Жыл бұрын
kakakaka aIIah ya sa mu da ce
@harunazubaida5380
Жыл бұрын
Lallai abun da yake fada ba karya amma lallai yayi laifi don ko bai kamata yayi musu haka ba
@idris-usman
Жыл бұрын
Waiii me ya hada malami da siyasa banda lalacewa irin taku yan izala
@alh.shareefsarakisurajgarb1993
Жыл бұрын
Wlhi kowa
@laminuashiru4222
Жыл бұрын
Hassada mugun ciwo wallahi
@jujibutti1782
Жыл бұрын
ai wnn b hassada bce gaskiya ce wlh kuma sun ji kunya dny d lahira
@zakariyasoba4624
Жыл бұрын
Kanpene kaima kaikai
@fatimahtijjani7433
Жыл бұрын
Hhhhhhhhh aini ya mlm na gombe tunda ya rinka yimana rantsuwa cewa ba intaloki gidan buhari jikina yayi sanyi dashi👩🦯👩🦯
@ummuabdullaah7823
Жыл бұрын
Wallahi kuwa gaskiyan ki Sis 😂 Ni kaina abun ya daga mun hankali
@maryamkd8540
Жыл бұрын
Ai wani abun Sai yabaki mamaki toh abin sai addua wanan Abu Allah yamana magani
@abubakarmuhammad563
Жыл бұрын
To ai dama buhari baya da kudi, amman meyasa malam bakayi magana akan atiku da tinibu bah. Shin malam zai iya rantsewa atiku da tinibu basu taba baku kudi bah....?
@zakariyasoba4624
Жыл бұрын
Kai kana iya rantsewa da allah subtaba basu kudi dan su tallatasu ???
@alh.shareefsarakisurajgarb1993
Жыл бұрын
Such a good question
@sourryserrebeby9867
Жыл бұрын
Faɗan cikin gida ne za sasanta
@gaichabachir8125
Жыл бұрын
Wannan zuciarka tana cikada hassada
@nafisahasan875
Жыл бұрын
😃😃😃😃😃😃😃😃
@نبني-س5ر
Жыл бұрын
Tofa
@SHEHUINYAS
Жыл бұрын
Tsakanin ku dama duk haduwar da babu Allah Cikinta karshen ta inna ilaihi wa inna ilaihi Raji au. Family issues 😅😅😅😂😂
@EzoSd
Жыл бұрын
Gaskiya wannan malaman zamani ne malaman dalala dasiyasa
@alh.shareefsarakisurajgarb1993
Жыл бұрын
Hahhhhhhhhhhh walahi malam ya bani dariya 😂😂😂
@aishabashirtofa6199
Жыл бұрын
Haba mal Dan ba kai ka samu ba,ka fadi abubuwan da baka gani ba da idonka siyasa dole ce sai anyi ba kuma Haramun bane in sun shiga amma haramun ne in an basu haramun sun karba in dai ba gominsu bane,amma ka tabbatar abunda suke haram ne?mallaman nan fa manyan business owners ne,kawai Dan hassada ka gansu da kudinsu zaka futo kayita nuna hassada haka babu kyau mal,nan fa malamai suka ringa raddi akan ance zaa changer kudi suka ringa fadin San ransu basuyi bincike sunji ba..ashe colour din kudi kawai zaa changer amma suka ringa maganganu da zagin manya akan abunda basu sani ba..wallahi malaman Nigeria kuji tsoran Allah a junanku ma kun fara yiwa junanku hassada subhanallah so kake ka gansu a talauci a halin haulayi haba malan gara da su kaika kotun gobe bazaka sake ba..Allah ya rufa asiri
@abdallahhauwa9224
Жыл бұрын
Yanada gaskiya Ahmed Souleymane hada yima yen siyasa adua
Hassada kokome wannan rayuwa sai a hankali kai malam kaiya baki ka.
@xainabummeexeezeesarki5786
Жыл бұрын
Yãa Salam 🤔🙆🙄 haha
@rabiulecturer4051
Жыл бұрын
To ai gaskiya yake fadi
@ameenahaliyu5848
Жыл бұрын
Kudai idris ya koyar daku hassada da kyashi babu wani karatu sa labaran mutane abunda kunsa giba da annamimanci
@trf1583
Жыл бұрын
😀😀😀😀
@abdounabirnihousseina998
Жыл бұрын
Toh Allah ya kyauta🤦🏻♀️
@sumaiyamusa7357
Жыл бұрын
It's a family issue 😅😅😅
@jamilatumusa577
Жыл бұрын
They are Nigerians they have right to politics,even thieves & bandit are into politics ,this Akafallah anything u say u will give account on judgement day,ur point are just jealousy 😉
@alh.shareefsarakisurajgarb1993
Жыл бұрын
Nothing like jealousy sister what he said is true and we have evidence of photos and videos
@ummuabdullaah7823
Жыл бұрын
You Jamilatu people like you are the problem of Nigeria a ga gaskiya a take dan son zuciya
@ummuabdullaah7823
Жыл бұрын
They're Nigerians of course amma sai su tsaya a level din su na Nigerians ba su hau minbarin musulunci suna kuma cutar da musulmai for their own interest ba...
@slmanalahmadalahmad5570
Жыл бұрын
Hhhh kaji kunya
@ZAKIDANYAYA
Жыл бұрын
Yace Kun Gane Karatun???🤣🤣🤣
@basiraumar196
Жыл бұрын
Wlh koh 😂
@TassiouMahamadou-w2e
Жыл бұрын
😂😂😂😂
@Mrsjmoonhome
Жыл бұрын
😂😂😂🤣🤣🤣 Mahaukatan banza
@mahamadouadamazoumbaniger2051
Жыл бұрын
😂😂😂😂😂😂😂
@habousifiyanou7241
Жыл бұрын
💪🤣🤣🤣🤣
@idris-usman
Жыл бұрын
Tabbas yan izala yan maulane masu ci da addini munafukan addini marasa kunya ko yan boko haram din ma ai ku ne
@queenhauwaibrahimsaudiya214
Жыл бұрын
Kanku akeji tunda yan izalane a tsakaninku kuma kashe kanku😒😒😒
@jujibutti1782
Жыл бұрын
إن اكرمكم عندالله اتقيكم
@nuraaminu7954
Жыл бұрын
افوا عند الله اتقاكم
@jamilatumusa577
Жыл бұрын
Honestly Malam Idris & his student are just been envy & jealousy,their words are very bad how on earth can you interfere in people's life in such manner
Пікірлер: 143