Alhamdulillah May Almighty Allah bless our malam for telling the truth,l really appreciate that
@AaMm-ry1sh
10 ай бұрын
Masha Allah jazakallahukair malam
@MammaMaïramou-q1f
Жыл бұрын
Allah sarki hassada zouwa gaaa sheikh Muhammad kabirou harouna Gombe 😢
@abdullahiyusuf5132
4 ай бұрын
Allah ya isa wa malam
@AminuHashimugandi-dq2zf
Жыл бұрын
Sakallahu bikhairi
@nanahamza-kg9ui
9 ай бұрын
❤❤gaskiyamalambarkaku
@HafisaUsmankatsayal
9 ай бұрын
Gaskiya muji tsoran allah wannan ba halinmutanankirkibace-dan allah mukiyaye
@murtalamuhammad2828
Жыл бұрын
Kai wanda kahada wannan hoto ina jimaka tsoron zama Annamimi kaji tsoron Allah bai ambaci wani malamiba.
@abdullahiyusuf5132
4 ай бұрын
Wai waya ce dasu malam yake magana ne
@AbdoulNasserSaadou
Жыл бұрын
Dan allah malan ina da tambaya waye kururu
@yusufadam6036
Жыл бұрын
Kuji tsoron Allah,shi malam yace ba da kowa yake ba,karatu yake yi daga hadisai kukuma gashi kuna aikata abin da ya hana, kuna sa hoton mutane saboda son ranku
@SuperAbumuslim
Жыл бұрын
Irin kune masu gwara kan malamai da almajiransu. Wa yace maka da malamai.Kabiru yake ko Mal.Idris.kaji tsoran Allah ka daina Irin wannan halin
@ahmaduabdullahikura
Жыл бұрын
Raddi zuwaga Malaman Nigeria, idon ,Dan Allah kuke wa,Aziz, too, ga shawara. Duk, lokacinda kaji Wani malami yayi kuskure wajen wa,Aziz ko wata magana yayi kuskure, too! Ba,a manbari zaka hauba kafara aiba ntashiba, ko wata media. A,a, matsayinka na Mai,ilmin , zakayi hikima Sami numban wayansa, kakirashi kace ,Mai malam . Wurikaza da kayi magana akai, akwai kuskure. Shikuma Wanda anka kira sai ya kwantadda hankalinshi , ya saurari bayani. Inko bahakaba wannan Rigima da kuka dauko, ko wane malami, inji Wani daga Wani bangare yayi kuskure Yana Alla,Allah gari yawaye , Yatafi masallaci ko wata majallisi ya,aibanta wannan malaminnan da yayikuskuren. Too , malamai kuyi hankali . Karkuzo ku jefa JAMA,a cikin fitina .
Пікірлер: 13