An gudanar da jana'izar wakilin RFI Hausa, Kabir Yusuf a birnin Kano na Najeriya bayan Allah Ya yi masa rasuwa a safiyar yau Laraba. Wani harin ƴan ta'adda ya kashe akalla mutane 20 a Mali. Ƴan sandan Kenya sun kama mutane kusan 300 da ake zargi da aikata laifuka a yayin gudanar da zanga-zangar adawa da gwamnati.
- 4 күн бұрын
Labaran RFI Hausa na karfe 5 cikin bidiyo 03/07/2024 • RFI Hausa
- Рет қаралды 8,017
Пікірлер: 4