Shugaban Kenya William Ruto ya janye kudirinsa na ƙara kudin haraji bayan ya sha matsin lamba daga hannun ƴan ƙasar da suka fantsama kan titi suna zanga-zanga. Harin ƴan bindiga ya hallaka jami'an tsaron Nijar 20. Rundunar sojin Najeriya ta musanta zargin da ake yi mata na horas da ƴan ta'adda. Wani bincike ya nuna cewa kusan mutane biliyan 2 ne ke cikin hatsarin kamuwa da bugun zuciya saboda rashin motsa jiki.
- 17 күн бұрын
Labaran RFI Hausa na karfe 5 cikin bidiyo 26/06/2024 • RFI Hausa
- Рет қаралды 11,145
Пікірлер: 2