A karon farko a cikin fiye da shekara guda an ji duriyar shugaban Boko Haram, Abubakar Shekau. Akwai kuma rahoto na musamma a wata mata da ta tsere daga hannun Boko Haram din, bayan sun nemi ta kai harin kunar bakin wake. An yanke wa tsohon jagoran Sabiyawan Bosnia, Radovan Karadzic, hukuncin daurin shekaru arba'in, bayan an same shi da laifin kisan kare dangi da dai sauransu.
Негізгі бет Labaran Talabijin na 24/03/16
No video
Пікірлер: 31