Insha Allah saimunyi zanga zanga bagudu baja dabaya insha
@MammanMusa-w1z
Күн бұрын
Muna goyanbaya Allah yatemaka
@abbasalihu2058
13 күн бұрын
Don haka, ma su raayin zanga-zanga da yada wannan raayi na da yanci ,haka ma ma su raayin kada ayi su ma na da yancin fadin ha ka. IN DAI HAR DIMUKRADIYYAR CE AKEYI, BA CIN MUTUNCI BA.
@welcomeramadan3111
17 күн бұрын
Allah yasa mudace duniya da lahira
@AdamumDauda-if3cp
10 күн бұрын
Ameen
@abbasalihu2058
13 күн бұрын
Don wasu Malamai sun yi amfani da Yancin su na yan kasa sai a dora mu su laifi
@AbubakarHamisu-y5z
15 күн бұрын
Gaskiyane Allah yadafamuna
@AdamuMohammed-p8u
12 күн бұрын
Masha Allahu in goyanbaya nima ayi
@BelloSale-v4s
3 күн бұрын
Tinubu
@umarabdulkadir-w5x
6 күн бұрын
Allah ya sa ai xanga xanga on 29
@khalidaliyu-v1x
12 күн бұрын
Gafili gamaidoki afito Wanda baiji bariba!!!!!!!
@abbasalihu2058
13 күн бұрын
An mai da Malamai garden danga. Malamai su ma 'yan Nijeriya ne su na da 'yancin raayi kamar kowa In dai da gaske dimukradiyya ake.
@user-tz6fm5lk4d
16 күн бұрын
Allah ya zafamuna abida yafizama alheri
@AdamumDauda-if3cp
10 күн бұрын
Gaskiya ne xanga xanga dole ne Duk malamin daya hana xanga xanga aci bura ubanshi Kuma duk malamin daya hana xanga xanga gwamnati tabashi kudine shiyasa suke hana xanga xanga. Anyi anpani lokacin siyasa akan ayi Muslim ticket gashi kuma anyi pani dasu wajan hana xanga xanga
@RabiatuGidado
13 күн бұрын
Allah yayi mana maganin wannan masifa kawai
@AdamumDauda-if3cp
10 күн бұрын
@@RabiatuGidado Ameen
@MuazuGbako
10 күн бұрын
Mlm daurawa yana wa,azi domin kudi
@abbasalihu2058
13 күн бұрын
In adalci ne ai ba duk Malamai su Ka yi APCin ba.
@bashirumuhammad8339
17 күн бұрын
A slm mu mutanen najeriya yakamata mugane chewa sai Munbada rayuwarmu Koda xamu Kar6i inchinmu garemu gasauran Nbayanmu domin shuwaga baninmu Basada babbanchi dayahudawa Kansu kawai suka sani da ragowar Mutanen dasukeso Inamika xura masu idanu to Saiyunwa takashemu baki daya Domin ayanxu bamada babbanchi Da mutatu to kasamuna yunwa Takaika yakamata musan agarin Neman inchinmune makarasa rayuwarmu Koda da xamu rasa Rayuwarmu sabo da awannan Neman inchi damuke nema ai munyi Shahada idan mukachi gaba da Da Lokacin damuke
@abakardj4697
18 күн бұрын
Wallhi malamannan mudungabi daya bayan daya muna yankasu munafikaine
@abbasalihu2058
13 күн бұрын
Kuma zancen MUSLIM -MUSLIM ba Malamai su Ka kawo ta ba. Mutane saurin mantuwa ne gare su. Yan siyasa su ka yi promoting din sa.
@SeikoDm-lu3xg
17 күн бұрын
May Allah help us make peace with them
@AdamumDauda-if3cp
10 күн бұрын
Amen
@JibrilUmar-lv9oo
17 күн бұрын
Allah uban giji ya bamu mafita
@RashiduUmmi-j1o
10 күн бұрын
Na a shi gaba da zan zanga
@MaryamKasimbarde-e6y
17 күн бұрын
Masha allah,Allah yabada saa
@AhmadSani-tc5sw
16 күн бұрын
Malaman qarshen duniya
@LauwaliAbubakar-v3y
16 күн бұрын
Allah yaciynem mogayan malamai. Malaman farda
@YUSUFADAMU-b9z
17 күн бұрын
Yayidede
@AhmadSani-tc5sw
16 күн бұрын
Gara na mutu wajen karban enci dayunwa ko dan ta adda ya kasheni
@user-mq9ui6zt8u
10 күн бұрын
munkuna bama tsoran kauri zanga zanga bagudu ba jadabaya
@user-pe4cy3pg4w
17 күн бұрын
Ko zamu qare gaba daya se mukawo qarshen zalunchi
@IbrahimMusa-t5g
14 күн бұрын
Nagode
@ahmedbishir-j9n
14 күн бұрын
Pls ina baku shawarar kuyiwa malamanku viyayya
@Maryam123-zs3ni
18 күн бұрын
Allah.kakawomana.sauki.
@UmarfaroukGwaska
13 күн бұрын
Wai yanzu talaka bashida ikon yafuto yanuna damuwarsa sai wasu malamai su daqilesu ta hanyar fadin bai halatta ba a addini. Zalumcin da shuwagabanni suke Mana ya halatta acikin addini ?
@fatimamuhammad7967
18 күн бұрын
Gaskiya dai an cuci talaka a kasarnan rayuwa tayi tsada
@ShuaibuMusab
12 күн бұрын
Gaskiya Sai munyi
@abubakarahmad9479
18 күн бұрын
WIh zanga zanga ba mafita bache.mafita daya mudawoda abinda shuwagabaninan suka rabamu dashi shine hadinkai wajan zaben chanchanta.
@AissataIbrahim-oz5pj
17 күн бұрын
Wallahi kuyiduk anbinda zaibaku intchi a arewa 😥😭
@BelloSale-v4s
3 күн бұрын
Ayi zamuputa
@moosergerber8077
18 күн бұрын
Da gwamnati da yan majalisa ya rage naku. Ku yi maza maza ku dau matakan gaggawa wajen samar da abinci ishasshe ga yan kasa. Kudaden da kuke zabtara da sunan albashi da allawans ku zabtare su. In ba haka ba karshen zanga-zanga zaku tashi ba albashin ko sisi. Idan kun tsira da rayukanku kenan.
@toietmoi7077
18 күн бұрын
Masha Allah ❤❤❤
@user-xx5pq7ys8o
16 күн бұрын
Alhamdulillah
@LauwaliAbubakar-v3y
18 күн бұрын
Kuma ba marsan da makaradiyya tinda muga babu adalci acikinta
@LauwaliAbubakar-v3y
18 күн бұрын
Danhaka wa annan malaman sone akaba kudin muslim musilim sukaraba
@MuhammadSalisu-z4w
5 күн бұрын
Haka yake
@Nasihamha6365
18 күн бұрын
Gwagware zanggg xangg ranga ranga katuroshi kuma😂
@bashirsaidu3056
17 күн бұрын
Wallh zamu fita kozamu mutu
@salmanuadam2690
18 күн бұрын
AKOri.dan.koken
@UmarHamma-vy9yg
18 күн бұрын
ALLAH yakaimu
@Yarghanahausatv
18 күн бұрын
Wannan haka yake
@DalhaIdris-cg2xy
9 күн бұрын
😂😂😂😂
@MuhammedJunaidu-l7r
18 күн бұрын
Zangggggggggggg😢😂😢
@SmGeneral-l8g
18 күн бұрын
Hhhhh yan wahala maciya amana 👎👎
@Abdulrasak-hc1el
9 сағат бұрын
Video xxxx
@AbdullahiAdamu-hx5xf
18 күн бұрын
Yakamata dole aiyi zangazaga ko juyin milki
@alijibrinali3172
18 күн бұрын
Gaskiya sai munfito
@suleimangane8175
18 күн бұрын
Wannan gaskiya ne abu-salma
@Musbahuadam-fq6wz
18 күн бұрын
Bawani wawan Malami Maganar banzace tunda ba iyayenshi Ake sacewaba Karma wani shegen Malami yakara furta wannan magana
@SaleZaki
18 күн бұрын
Zangazanga kuabakinekawai koawaya 😂😂😂😂
@LauwaliAbubakar-v3y
18 күн бұрын
Bama san mulkin e f c dak wani munafikin malami dakeciy acikin gumnati maiciy da adini ba zamu saurareshiba
@user-fe4wf6pm4l
18 күн бұрын
Kai bawan Allah ka burgeni kuma ya Allah yayi Maka albarka abinda zamuyi daidaine
@Sadiyamk
18 күн бұрын
Malaman nan fa sunci sun sha, shiyasa suke goyawa shugabanni baya suna kashe mu Allah ya bamu sa'a a kansu azzalumai
Пікірлер: 79