Allah ya kyauta Allah yataimaka mana Allah yaimana tsari daga fitinar qarshen zamani ya Allah 🤲
@surajoabdullahi6902
Жыл бұрын
Gaskiya malam abun beyiba memakon kuhada kanku kufahintar da juna kuna cinkanku , kuna hana wasu musilinta saboda suna ganin kuna rigama da junanku allah yasa mudace ameen...😭😭😭
@assoumanealtoibrahim1101
Жыл бұрын
Allah ya karemu da ga sharin Ku munafikan cikin Ku malam wannan zamani.... Amine
@mhmmdfaisaloumar98
11 ай бұрын
Dan Allah ya zakafada min sunan asiya Malam ya che sunan asiya bakyau
@sumayyaabba4839
Жыл бұрын
Gaskya mallaman mu masu albarka Bai cancanta ku rinka yin haka bah ba mutuncin ku bane yanxun makiya zasu fara caccakar mu Allah yabaku fahimtar junnah
@bouhaibrahim1737
Жыл бұрын
Ina albarka take anan! wawa mahawkaci allah yafara tonamuku asiri munafikay makiya annabi
@aliyuibrahim2371
Жыл бұрын
Wannan ba komai bane illa Hauka, rashin sanin Yakamata, Shirme, cin zarafin Addini, zubar da Darajar Ilimi da Banzatar da kimar ku... Saboda Hauka irin taku da sunan Malanta har yan siyasa sunkai su rabaku? Wallah kun sauka a tafarkin Annabi Muhammad (SAW) Kusani inbanda wawaye babu mai dauku a matsayin abin koyi kubar Ganin matasa ne a gabanku suna Kabbara ba Daraja kuke dashi a gabanmu ba Kuje ku shirya kanku Shirmen Banza
@aliibrahimsallau3957
Жыл бұрын
Sunyi yiwa Annabi karya, Sunce yana zagi Allah ya isa .....sunce Abubakar yana zagi Allah ya isa........Malam godiya
@koyunfalakiasaukitv1754
Жыл бұрын
kanku ake aji.tun lokacin da bello yayi wa annabi S.A.W qazafi bakaçe qaryaneba sai yanzu da ta kwabemaku
@abubakarabdullahi3318
Жыл бұрын
Allah ya kawo karshen wannan musifa da ta kunno kai tsakanin malamai
@tahiremoussa7789
Жыл бұрын
Allah ya ganar daku amen 'wanan ba de de banee' vive le Niger vive bazoume mhmd 🇳🇪
@keziyajoshua1248
Жыл бұрын
May almighty Allah continue to bless you You are always speaking the truth May almighty Allah continue to provide, protect and guide you imam
@atikubunu5682
Жыл бұрын
..
@atikubunu5682
Жыл бұрын
O
@atikubunu5682
Жыл бұрын
..
@atikubunu5682
Жыл бұрын
O
@atikubunu5682
Жыл бұрын
.
@muhammad-mubarakismail7470
Жыл бұрын
As-Salaamu Alaikum Ash-Shaikh Murtala Asada. Wallaahi wannan beeyi daadi ba sam. Kuma bee kamaata ba. Hakuri ya kamaata kayi don Allah sa-annan jama-a bangare biyu dake bayanku da kuma mutuncin mallaman Sunnah ko Izala. Beeyi daadi ba sam. Allah ya kyewta mana gaba. Allah ya kiyaye mana kuu dukan ku.
@oussmanebakary3407
Жыл бұрын
Wai mi yafaru tsakanin Bellon yabo da murtala asda gaskiya Haka baidace tsakanin malmai Kumar sunna yakamata mi yadace kuyi ba Irin Haka ba allah ykiyaye mana malmai da ga charron chaitan Amin amin
@musleemwali6136
Жыл бұрын
Da Mal. Bello da Mal. Murtala babu malamin Allah cikinsu duk kanwar ja ce, ba wa'azi sukeba cin mutunci kuma dukkansu suna cakuda gaskiya da karya
@karimatuibrahim4688
Жыл бұрын
Haba kana magana kamar ba malami ba kaji tsoron Allah
@duecareconsulting9782
Жыл бұрын
Wannan Mai shafin Ka ji tsoran Allah. Shk murtala ba da shk yabo ya ke ba
@aliyuumar815
Жыл бұрын
To dawa yake
@iillaismael3427
Жыл бұрын
Allah ya sawwaka. gaskiya abu bayyi daadi ba. Allah ya huci zuciyar ku
@yusufumar4804
Жыл бұрын
Gaskiya wannan abin da kuke bai dacheba Kuna raba kan addini
Allah kajiqan mlm albani da mlm jafar allah yakai rahama kabarinku 👏🏻gsky ynx bb sunnah wlh kunji kukai shiru ana iren wannan allah ya kawo sauki cikin wannan al amarin 👏🏻
@usmanbagana2040
Жыл бұрын
Allah karufamana asiri duniya da lahira.
@yusufaliyyu6317
Жыл бұрын
Gaskiyane annabi baya karaya kuma baya zagi
@user-cg9qc4yo4j
9 ай бұрын
❤❤❤ yayi malam
@farukumar6771
Жыл бұрын
Subuhanallah Allah kasauwa ka
@MUHAMMADUMAR-ly6uu
Жыл бұрын
Allah Akbar...!! iKon Allah dai a baida karshe.. ki cikin mafarki ban taba tunanin Hakan zata faru da malam ba... Kuma fa duk bayanin malam assada gaskiya ne wlh... Ni kaina naji kaset dinda malam ke cewa gyalen karuwa yafii rawanin maccido daraja.. Kuma naji Wanda ya karyata Hakan bayan rasuwar maccido.. Allah ya kyauta
@aminuumar3652
Жыл бұрын
Tomasha allah malam murtala yayi
@mustaphamaigandi6142
Жыл бұрын
Masha Allah
@sulemanubale2396
Жыл бұрын
Kai wawane M.bello yafika
@shamsuddeenadamu3545
Жыл бұрын
Wannnan shirme ne. Duk kunji kunya. Allah ya shiryeku
@mustaphamaigandi6142
Жыл бұрын
Sai AA mustapha
@abdoulhamidlabrane644
Жыл бұрын
Dan Allah koye hankore KO yafi ma jonanko
@rukaiyamyusuf4649
Жыл бұрын
Allah ya biyaka malam da gidan aljannah
@muhammedbappa7560
Жыл бұрын
Allah ya kare ka mallam
@abubakarahmad9948
Жыл бұрын
Gaskiya banji dadin hakaba wlh mu kullum muna saurarar ku ku malaman mune kuma haka tana faruwa gaskiya magana malam murtala baka kyau taba kuma har yanxu kai malaminane
@umaryawule4407
Жыл бұрын
Allah ya karawa malan lfy
@abdullahimuhammed8232
Жыл бұрын
SLM allah ya tsare mana kai ameen mhmd s a w
@abdoullahisalouhou5988
Жыл бұрын
Kai dai dan iska ne wlh wawa kawai
@bellodikko9532
Жыл бұрын
Allah ya sakawa Malam da alheri
@amirusuleiman5806
Жыл бұрын
ALLAH yayima Albarka
@bilalkamba8154
Жыл бұрын
Allaah dai Ya shiryar daku.Yanzu dae masu sauraren Ku dakai dashi ya kamata suyi hankali.
@jannahismail5416
Жыл бұрын
Kai meyakawo kasaurari wannan to
@chiyamansulemanaliyu9198
Жыл бұрын
Kama malam mutta bakada imai wallahi
@hapsatsali8739
Жыл бұрын
Gaskiya kwogola akabasu muma munsani suna yaudaran jahilayne don ace dai dai sukeyi me atikun yiwa arewa sanda sukayi mulki balle suce azabe shi ko a adamawa baiyi komaiba Wai malamai
@jibrinkanta472
Жыл бұрын
Wannan gaskiyane
@mayahigidatv9023
Жыл бұрын
Waidan Allah miyasa hakan kefaruwa 😭😭😭😭😭🤔🤔🤔🤔Allah muntuba Allah kayabemu
@sanisadi4360
Жыл бұрын
Malam bahaka Allah ya gayamana ake sulhu ba,Kuma wlh kaji tsoran Allah
@aliyumsani2238
Жыл бұрын
Sai Mal Allah yaqara basira
@nazirumukhtar5279
Жыл бұрын
Gaskia kamm
@agadeztanoutkabir8549
Жыл бұрын
Wannan hakane
@sanoussisanioume6976
Жыл бұрын
Assalamu aleikum malammay ayi hakuri ayi hakuri, Allah yana tare da masu hakuri
@hassansale4171
Жыл бұрын
Wallahi kunbamu kumya. Insiyasa singamaku a banza
@nigermonbeaupaysniameymaca5465
Жыл бұрын
Gaskiya wannan bai dace ba tsakanin matasan mu
@mountarisaley958
Жыл бұрын
Aslm barka da yau hakane rayou ce seahankali
@isamaiturare4205
Жыл бұрын
It's very sad and disturbing seeing Malamai doing this😞 ALLAH yakawo sauqi
@duecareconsulting9782
Жыл бұрын
Karya me wannan shafin ya ke. Shk murtala ba da shk yabo ya ke ba
@karatuttukan_malaman_musulunci
Жыл бұрын
Menene hikimar yin karya ya dan uwa mai albarka? Kamata yayi ka bincika kafin ka ƙaryata indai har adalci kake nufi da gaske
@umarsalisu3895
Жыл бұрын
شيخنا أنت قلت الحقيقة نحن معك هذه المرة دماغنا واضح ولا يمكن أن يقاطعنا
Wannan zubarda kimar malantane, Kuma malan kusani abinda ke tsakaninku Mal Bello yabo karya yasa kimar mallamai ta zube.
@kazallalasanmortuwakazalla4189
Жыл бұрын
Malanaihakuri
@mustaphakabirsharu7678
Жыл бұрын
Izala gaiyyar yan wahala gaiyyar yan tasha
@ahmedbasfar4181
Жыл бұрын
Hmmm Allah yagara
@bellodikko9532
Жыл бұрын
Allah shi kare Muna Malam Murtala Assada
@hadizaibrahim6132
Жыл бұрын
Pls malamanmu ki dinga hkr da juna.in koyi kuke da Annabi (saw)bai kamata Kuna hakaba. In daya Yayi zagi daya bai kamata Ya Rama ba.i have so much respect fr all of them but watching this,uhmm.Allah Ya kyauta
@abubakaryaubarde8265
Жыл бұрын
Malam Allah ya biya
@anaskargage-uw6lh
Жыл бұрын
Wanna gaskiya ne malan
@mohammadrabiualhassan2147
Жыл бұрын
Gaskina malam
@hassanabdoulhayyou5296
Жыл бұрын
Kai murtala kace mlm makaryaci kace mai sun kudine toh kai minene Wlh mlm yafi karfinka
@abdullahiwadata2513
Жыл бұрын
Makaryachin banza wawan malami
@rabiouissakaniger256
Жыл бұрын
A toh ya'akaine tsofo bello yobo?😃😄😄😁🤲
@abdullahiwadata2513
Жыл бұрын
Ai kai ne babban makodai chi Dan shi har yau bakazama kowa bah achin malamai
@ahmadgarba7519
Жыл бұрын
Malamai siyasa ko aqida
@musbahulawalbala4499
Жыл бұрын
Idan kunso kuyi abinda yafi haka Wannan matsalar kuce mu ta kanmu kawai muke Dan haka abunda kuke fada daban abunda muke tunani daban!
@belloharuna6760
Жыл бұрын
Toh ni abunda ke ban mamaki da wanna malamin wai wani sakone yakeso ya isarmuna.
Пікірлер: 122