Allah taalaa ya shiryeku ku bautawa Allah shikadai karku hadashi dakomai har shehunnaai Yaa Rabbal aalameen.
@stormssss109
Ай бұрын
Masu bautar shaihunai sai ku wahabiyawa kune masu bautar ibn taimiya kune Kuka che ibn taimiya fi rutubatin nabiyina daidai yake da annabawa ,kune Kuka che ana wasu azaba da Kai gawar Dan taimiya makabarta duk Wanda ke cikin azaba da bakin. Zalunchi ibn taimiya ya kwace su daga azaba da Zalunchi wanan shine ake kira bautar shaihune ,mu Shaik Ahmad tijani radiyalahu anhu yace in na che kuyi abu ku auna shi da alqurani da hadisi in yayi daidai ku Karba in ya Saba ku bar mun wanan ita che karantar war mu
@UTHMAANBINAFNACDMY1984
Ай бұрын
@@stormssss109 MashaAllah, Toh Amma ya Ake samun yan tijjaniya na kiran kansu alla? da Kuma kowa alla? Kuma acikin yan tijjaniya ne wani malami yace abinda tijjani yazo dashi yafi na Annabi sallalahualaihi wasallam, wani Kuma yace dan qarami, sannan acikin yan tijjaniya ake samu masu zama gaban kabarin shehunnaansu suna kiransu da roqonsu, Kai idan akace lissafowa za'ayi................. Shine kawai nace zan riqayi muku addu'a ta shiriya, Allah taalaa ya shiryeku ku bautawa Allah shikadai karku hadashi dakomai har shehunnaai Yaa Rabbal aalameen
Toh su sani rijiyan, Aliyu Ibrahim kaduna, idi dutsen tanshi, bappa hotoro, lawandi triumph, sani alkanawi da sauran ku ga irin koyarwan ku sai ku zuba ruwa a kasa ku sha don farin ciki kuma ku Kara dagewa ku ci gaba da kokari wajen irin wannan kyakkywan aiki.
@MusaIbrahim-q1h
Ай бұрын
Alhamdu lilah
@MoussaSalisou-ko1yc
Ай бұрын
😭😭😭😭😭
@HassanYakubu-kp7ei
Ай бұрын
Nagode maka malam Kaci ubansu sosai Yan iskane Mariya manxon Allah da masoya annabi Muhammadu rasulillahi saw
@wahibbraydji
Ай бұрын
Gaskiyane yafada
@MuktarMuhammad-pw1yv
Ай бұрын
Slm😭😭😭😭😭
@SaifullahiMahmud-tx7lx
Ай бұрын
Allah yanda yayi shima Allah yasa ayimasa.
@aboubacarhaaboubacarhassan2688
Ай бұрын
wly wanan dan shegiya inda ina agadez wly sai minci kutumar ubanshi saboda wly mu bazamu yarda dawanan iskanci kuma wly abinda yafaru wancan shekara yanzuma shine yakeso daman samari sunci ubanshi yanzuma zasukaramishi
@sagirumuhammad3777
Ай бұрын
Yo karuwar itace yar uwarsa shiyasa Allah ya sawake narasa wannan wacce irin kiyayyace kuma ga wanda baima san kanayi ba abin takaici
@bsrbsr4499
Ай бұрын
Anajeria babuwadu malamai musufadin gaskiya irin yan izalah ahalussunah da salafiya Allah dai yakaremanaku da irin kokarin dakuke na kauda bidi a da shirka da yan biddia keyi
KUN JI JAHILI. IYAYENSA KUMA WANE LAIFI SUKAYI DA ZA A TSINE MUSU ALBARKA. KENAN KAI MA KA TAKA AYANNAN DA ALLAH KE CEWA ولاتزرو ازرةوزرأخر ى. DON AN TABA SHEHUNKA KOH?
@salihuabdullahi6762
Ай бұрын
Daman kaima karuwane ai jahilin malamai malami jahilai Dabba Dan izallah ko iskanci karuwai Dan luwadi
Пікірлер: 49