Wani haifaffen kasar Burtaniya da ya zama 'dan kasar Ghana, yana bayar da gudummuwa a bangaren kade-kade, aikin jarida da kuma bincike; Masana sun ce, baki da suka koma da zama Najeriya daga Indiya da Lebanon sun fi tasiri ga al'ummar kasar, da wasu rahotanni
00:00 - 01:12 Bude shiri
01:12 - 06:55 Haifaffan Burtaniya mai bayar da gudunmawar koyar da kade-kade a Ghana
06:56 - 11:35 'Yan Indiya da Lebanon sun fi bada tasiri a Najeriya
11:35 - 14:22 Wani 'dan Italiya mai kwasuwancin gashin Alade a Burkina Faso
14:25 - 15:45 Talla
15:46 - 21:11 Wata 'yar Japan da ta tafi noman Cocoa da Vanilla a Uganda ta hadu da mijinta
21:12 - 24:46 Fara hakar man fetur a Nijar ya sa hukumomi suka fara daukar matakan dogara da kai
24:47 - 29:11 Mahawarar Biden da Trump ta bar kura a baya musamman rashin kwazon Biden
29:12 - 29:43 Rufe shirin da kuma tallar tasha
Karin bayani akan VOA Hausa: www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: / voahausa
Karin bayani akan Instagram: / voahausa
Karin bayani akan Twitter: / voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da KZitem. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gidajen rediyo da talabijin sama da 100 a wasu yankunan Afirka.
Негізгі бет TASKAR VOA: Biden Da Donald Sun Koma Yakin Neman Zabe Bayan Muhawarar Farko Da Suka Bar Kura A Baya
Пікірлер