Allah ya Saka wa Dr Idris Abdul Aziz da alkhairi, mu mun fahimci Dr.
@muhammadsalisudoro3870
Жыл бұрын
Dr idris ikon Allah
@yahayamaharazu8676
Жыл бұрын
Dr Idriss Abdul Aziz jazakallahu khairan lihidayatul Islam
@abubakarbello1484
Жыл бұрын
Gaskiya anan Nafi gamsuwa da maganar Sheik Idris Duk dayake baiyin abubuwan shi a cikin natsuwa, amma na gamsu da hujjar daya bayar Gaskiya.
@saniyunus6172
Жыл бұрын
Masha Allah tabarakallah Allah yasakawa malamammu na sunna da alkairi
@3ple_a_brownbrown-ly1zo
Жыл бұрын
Ameen y rabbi
@idrisumar7058
Жыл бұрын
Bismillahirrahmanirrahim. Duk dama ai matsalan Democradiya kenan. Muna addu'a Allah ya sama mana hanya na Allah yanda yakeso kan tsarinshi. Ameen
@SalissouHaroun
Жыл бұрын
Assalam'àlaikum warahmatullahi yah Allah ya hada kan mlm mu akangaskiya ameen
@muryarafricatv1688
Жыл бұрын
Allah Sarki amma ka fahimci Dr babanmu sani rijiyar lemu tambayar anan shine alkanawi ya hallat zaben mace ko bai halitta ba san shi Malan sani kan addini a ka masa tambaya ba demokradiyya ba
@auwaluahmad182
Жыл бұрын
A gaskiya sheikh alkanawi wallahi ka burgeni kuma na fahimchi kamun da kakeso kayiwa Dr Idris amma ya ki yarda. Dr. Idris dan allah kadena hawa kan Yan uwanka maluman sunnah domin wallahi dr.sani da Dr pantami sunfika binchiken ilimin addini
@rabiumuhammadinuwa4673
Жыл бұрын
Allah ya karawa Dr. Idris lafiya da nisan kwana!!
@bawal2019
Жыл бұрын
Assalamu alaikum. Alkanawi kaji tsoron Allah akan abinda kake fadi. Kal ka zama me son zuciya. Mu dai mun fahimici duk abinda Dr Idris ke nifi. Dr Idris Allah ya kara ilimi tare da ikhlasi wajan aiki da karantar da ilimin. Alkanawi Allah ya ganar da kai gaskiya kuma ya raba ka da taqalidanci. Shi kuma Dr Sani Allah yasa ya gyara zuwa gaba.
@abudaanish9208
Жыл бұрын
Jazaakallahu Khairan. Naji dadin kalamanka. Taqleedi ba qaramin sharri bane ga Al'umman musulmai.
@aminusirleh2321
Жыл бұрын
Alhamdulillah wannan gaskiya ne alkanawi Don Allah komai da,ayi aji tsoron Allah
@ismailchikaire5727
Жыл бұрын
Sosai sosai ma
@idrisumar7058
Жыл бұрын
Ina marama Malam Idris baya
@aminusirleh2321
Жыл бұрын
Dr idiris Abdul azeez fa Allah yake kareshi kuma Wallahi duk,kan malami na gaskiya Allah baya kunya tashi Allah yaja kwanan mlm Allah ya kara ima,ni da nisan kwana
@tanimumuhammad303
Жыл бұрын
Dr Idris bashi da natsuwar da za ayi irin wannan muhawarar dashi.
@hausacademia
Жыл бұрын
Allahu akbar Dr. Idris ikon Allah.
@JafarFima
Жыл бұрын
Allah ya sakawa alkanawi da alkhairi
@moussaila3354
Жыл бұрын
DR idisi ikon allah 🤲🤲🤲🤲🤲🤲
@abdussalamumarmukthar5508
Жыл бұрын
Maganar gaskiya Dr. Idris bebada hakkin tattaunawa ba. Da ka'idar tattaunawar. Tunda wannan tattaunawar anayi, don afahimta ne. Badon son, zuciya ba. Duk abinda yashafi! (ADDININ ALLAH) kar kaji tsoron kowa sai ALLAH. Ingaskiya tazo kawai, afadeta. ALLAH YASA mudace.
@brhmsaad
Жыл бұрын
Idan na saurari Dr. Sani Rijiyar Lemo to ni dai ban iya wata tambaya akan abinda yayi bayani domin baya barin wata kafa da zaka sami kokwanto ko wani rudu. Allah madaukakin sarki ya hore wa wannan bawan Allah iya bayani a natse sannan da shiga zuciyar dalibi domin kore masa duk wata shubha ko kokwanto. Abinda na lura dashi a nan shine Dr. Idris yayi mummunar fahimta ne kawai ga bayanin Dr. Sani Umar.
@moussaila3354
Жыл бұрын
Allah Ya biyaka dr idisi🤲🤲🤲
@Maryamzubair240
Жыл бұрын
MU YAWAITA SALATI GA ANNABI MUHAMMAD ( S.A.W )🌍
@aboubacarmahamadouhabibou4304
Жыл бұрын
Allah ya sakawa Dr Idris Abdul Aziz da alkairi gaskia bani tareda Dr sani Oumar yanada saka shubuha sosai akan fatawowinsa suna sabawa da yawan hujja sei shubha yake sakawa sosai Allah yayi mana jagoranci akan gaskia
@umaribrahim5459
Жыл бұрын
Dr ya fiku gaskiya Allah taimaki Dr Amin
@yunusahassan4138
Жыл бұрын
Gsky Malam idriss yayi, a matsayin sa na malamai bai kamata ya rinka yin irin wandannan abubuwan ba
@saniyakubu9680
Жыл бұрын
Allah ya kamaku. Kuci kanku
@abdulrashedaliyu8060
Жыл бұрын
Allah yabiyaka Dr Idris
@abdulazizyussif3953
Жыл бұрын
Jazaakallahu khairan ya akhi
@muhammadlauwalusman8656
Жыл бұрын
Dr idris Allah ya kara takawa mai hankali ne zai gane inda dr ya nufa
@nurasalisusulaimansulaiman8902
Жыл бұрын
Ga gaskiya a zahiri, Amma Alkanawi baka da gaskiya tsakani da Allah
@bashirbuhari8235
Жыл бұрын
Dokta idris muna tare dakai Allah yasaka maka da alkhairi Allah yabaka aljannah firdausi mungode
@abou-souleymanetoune517
Жыл бұрын
as salam alaykoum wa rahamatoullah. Allah ya qara hada kan malamman mu
@adamuyakubu5115
Жыл бұрын
Kuma kaji sorun Allah Alkanawa
@davidshigarda3237
Жыл бұрын
Malam ya fika gaskiya, ansar sa masu gamsuwa ne.
@abdullahikashimibrahim6014
5 ай бұрын
Dr dai yagudu kuma gaskiya Don rashin hujja yasa Yagudu. Allah Sarki, lokachin da yace Ajefawa Air Marshal kuma Air Marshal yafadi kasa warwas Don addini yace haka ko Don bukatar Kansa. Kuma Allah Ya kunyatashi. Hmm Ajuri zuwa Rafi wataran sai labari.
@alibaba9382
Жыл бұрын
Sai mai zurfin tunani zai gane cewar Dr Idris yafi gaskiya.
@shamwilulawan1197
Жыл бұрын
Ya faru 2015 sakanin Manan Taraba da ishiyaku.
@biggeibuwa941
Жыл бұрын
Bantaba tinani Alkanawi yanada son zuciya, kuma Yana bin son zuciya sai a wannan karo. Allah ya shiryemu
@mainabukar2976
Жыл бұрын
Assalamu Aliakum. Ni a nawa fahimtar idan har mutanen wani yanki suka yarda tun a primaries suka tsaida macce to idan akaci karo da arne to sun haramta wa kansu zabe. Dan bai kamata ba abarta tun farko ta tsayaba har ashiga shubuha
@salafi5018
Жыл бұрын
Gaskiya ba'ama gama maganar Dr idris da maganarku, gaskiya yafiku gaskiya mu bamayin tak'alidanci na wani malamin sunna dun yanda muke sonshi hujja ingantacciya itace gaskiya
@muhammadabba2706
Жыл бұрын
Narantsi da allah wanna yaron bace da kunya
@abachisouleymaneabdoulaye
Жыл бұрын
Allah yasakama Idrisa
@hajaraumar3193
Жыл бұрын
Su alkanawi yankungiya da gungiyanci , wallahi ada Ina Maka kyakyawanzato bansan kana da wata manufa arankaba sai yanzu dawannan
@ismailchikaire5727
Жыл бұрын
Dr Idris ya fiku gaskiya sosai
@umar5392
Жыл бұрын
Gaskiya kai Alkanawi baka da basira kawai dai adole kanaso kayi suna ne kaima. Get out pls. Ta'asumanci ke damunka.
@fatimamuhammadkeraukerau8338
Жыл бұрын
Malam Allah yakaramaka lfy Danisan kwana me amfani
@saidoukaita8884
Жыл бұрын
Gaskiya alkanawiy ya tabbata munafuki
@hallirumukhtar8843
Жыл бұрын
Ni tambayar da zanyi shin idan musulmi ya jefa ma mace quri’a shin yana da zunubi wurin Allah ko yaya?
@ubaabdullahi3909
Жыл бұрын
Dr, ai tattawnawa Ka saurareni in saurareka.
@adamuyakubu5115
Жыл бұрын
Alkanawi mufa ba yarabane gaskiya intazo a fadeta
@aminuarmayau529
Жыл бұрын
Alkanawee kayi gaskiya,Dr Idris yana da shubha
@aminuori307
Жыл бұрын
Alkanawi dan neman suna Dr. Idris yama nisa
@alioassoumanedanmalka4031
Жыл бұрын
As Salamu aleykum ku dena bata lukacinku kan Dr jakki bayada fahimta, Dr sani yayi cikake bayani
@muhammadabbaaliyu2793
Жыл бұрын
Hmm 🤔
@abdufatahagbere6185
Жыл бұрын
الاجتهاد لا ينقد بالاجتهاد مثله!
@sirajomamadou6732
Жыл бұрын
Agasqiya ahlkanawi ni dai anan va gasqiya kouma vacayi adaltu va kanason docta katue sani rijiya lemou na da gasqiya kouma idrisa azizi destin tanchi fa gasqiya savoda ahlla Adèle sonzoutuya idrisa azizi destin tanchi ya fi houja a gasqiya fa 🇳🇪🇳🇪🇳🇪
@ibrahimjibril2339
Жыл бұрын
Gaskiya ne sheikh
@ibrahimmujaheed5237
Жыл бұрын
Mallam akano jami iyyar nawane
@imamharoun980
Жыл бұрын
Malam Alkanawi in kace haka,kana nufin Musulmin Taraba zasuyi hasaran quri'a kenan in suka zabi NNPP?
@el-shababmaisabuwa2697
Жыл бұрын
Wannan karon wallahi ban tareda dakta
@hajiyaumma2029
Жыл бұрын
Dr kadinga adalci amaganarka
@saubanmusazango2346
Жыл бұрын
Ana tattaunawa da masu nutsuwa ne gaskia ba dan hauragiya ba
@oumaroufaroukelhadjeissou8537
Жыл бұрын
Tara ta ka bugun goma alkanaway da dt jaki
@ayshayarima978
Жыл бұрын
UBANKA NE DR JAKI. BA MALAM BA
@mustaphateacher3032
Жыл бұрын
Wannan alkanawj dan renin wayo ne wallhi
@juwairiyyaaliyusulaiman3280
Жыл бұрын
Gaskiya kai altanshawi baka da tarbiyar magana da ladabi sai kabarshi yaqarasa katambayeshi ,da ina jin dadin bayananka amma yanzu gaskiya kaban kunya kaqyara
@MohammedUsman-qf3ur
Жыл бұрын
Gaskiya mal Alkanawy kayi Abun kirki amma tambayadanakewa Dr.me hukuncin zaben mutuminda yake taimakawa arna
@mubarakabdulrazaq6050
Жыл бұрын
Bai taba faruwa ba a Nigeria, ace kadai ga musulma ga kafiri. Ko a taraban, a wancen lokaci, ba kawai kadai mama taraba da ishaku bane, akwai sauran yan takara kuma a cikin su akwai musulmai. A wannan bigeren, ya cancanta a zabi wata party wanda ba biyun da suke da tasiri ba, don, in duk musulmi sunyi haka, ba za suyi asaran kurian su ba.
@aminuarmayau529
Жыл бұрын
Dr Idris ya rude,bin son zuciyar sa ya gadar masa da rikicewa
@idrisumar7058
Жыл бұрын
Addini babu ra'ayi
@daudaumar4113
Жыл бұрын
Wlh zaka koma jahili idan kana jayayya da dacter
@khadijayahayamuhammad6163
Жыл бұрын
Kati hakuri alkanawi .
@yusufaudu4658
Жыл бұрын
You don't have to insult your contemporaries to gain fame. Its not a matter of competition, why not mind his business preached his understanding with facts.
@alameenibraheemhameed4346
Жыл бұрын
Dan bature amana da hausa dan allah
@aboubacarmahamadouhabibou4304
Жыл бұрын
Sannan gaskia ni a ganina bai kamata Dr Idris ya Rika tattaunawa da IRin alkanawi ba shi Dr sani Oumar yakamata asamu zaifi
@UmarHTukur
Жыл бұрын
Akramakallah nidei Dan Adamawa ne, duk cikin Yan takaran Adamawa na gomna Babu kirista, APC da PDP dukkansu musulmai suka tsayar. APC Mace sannan PDP na mijine. To wani Fatawa zaku bamu Akramakallah. Sannan Dr. Sani a karshen jawabinsa yace "A karkashin democradiya ita macen zataji tsoron Allah kar ta tsaya a karan kanta karta tsaya, Amma tsayin ya Bata Daman tsayawa. Wata Kila wannan ne Dr. Idris yake ishara
@mustaphahabib9935
Жыл бұрын
Nifa gaskiya banyarda wannan Idris din malami bane, kullum cikin sukar malamai yake
@juwairiyyaaliyusulaiman3280
Жыл бұрын
To ai shiyake nunamaka cewar malamine metsoran Allah baya qin fadar gaskiya ko akan waye shiyasa kaima baka sansa munai masa fatan alkhairi
@ayshayarima978
Жыл бұрын
KATAMBAYI BANANKA ZAIMA BAYANI KO SHI WAYE
@adamuyakubu5115
Жыл бұрын
Ba kai kadai kasan ilimin hikimafa
@belloabdulyakeen5825
Жыл бұрын
Toh wai dole sai Apc da PDP ne ? In musulmai sun taru akan wata jamiyya daban mai dan takara namuji musulmi ba za su ka da su ba?
@daudaumar4113
Жыл бұрын
Kayi hakuri dacter yafika hujja
@malanabdamalanabda-mp4bg
Жыл бұрын
Wannan tattaunawar fata da amafani
@idrisumar7058
Жыл бұрын
Ita ta sauka cikin jami'iyan taba Namiji mana
@hausacademia
Жыл бұрын
To ba cancacxcen musulmi ne yasa tatsaya ?
@abubakarusmanhassan4672
6 ай бұрын
Allah ya baku lafiya da hankali
@oumaroufaroukelhadjeissou8537
Жыл бұрын
Ain izala masala ku kadai ta icheku
@abuammarbare8841
Жыл бұрын
Allah Sarki, Nasiha wa may kuskure Ba Haka tsarinta yake, الجرح والتعديل منهج شرعي، لكن الكثرين استغلوه لاغراضهم الخاصة ولاسقاط نجوم من أهل العلم المؤثرين بعيون الجهال
To in har abinda Dr. yake nufi kar a zabi kowa (tsakanin mace da kafiri) to ya yi inkarin babin Daruriyat a Musulunci. In har haka ne to itama Demokuradiyya haramun ne, me yasa mu musulmai muka shiga siyasa. Tun farko kan ma mu shiga cikinta.
@sabiuyaukuringafa7955
Жыл бұрын
wato maganar gaskiya idi sanxuciyace da hassada ke damunshi
@abubakarumar2164
Жыл бұрын
Munajin dadin rikicin dakukeyi
@abubakarbello1484
Жыл бұрын
Kowa dai da tasa matsalar
@hamzafardatt4927
Жыл бұрын
Docter jaki
@alh.aliyumohammedinuwa6191
Жыл бұрын
Butulu
@moussaila3354
Жыл бұрын
Alkanawi DUNIYA TA ganeka YIMUNA CHIRO bakada abin fada👎👎👎👎👎
@abdulahisaimaila-vb8tj
Жыл бұрын
Kai izaladai abin banzace
@abdulkadirimam2371
Жыл бұрын
Izala mugun ciwo
@ayshayarima978
Жыл бұрын
dariqa fa ?
@susum586
Жыл бұрын
لا يفهم كلام دكتور إدريس حفظه الله إلا العاقل. وأنت يا كنوى من آداب الحوار أن لا تقاطع المتحدث ولكن ليس لديك أي أدب حتى في طرح سؤالك.
@drayubaabubarkar9434
Жыл бұрын
Ga jahili ga mahaukaci
@ayshayarima978
Жыл бұрын
KAI KUMA WAYE KAO ?
@idrisumar7058
Жыл бұрын
Bismillahirrahmanirrahim. Duk dama ai matsalan Democradiya kenan. Muna addu'a Allah ya sama mana hanya na Allah yanda yakeso kan tsarinshi. Ameen
@mubarakabdulrazaq6050
Жыл бұрын
Bai taba faruwa ba a Nigeria, ace kadai ga musulma ga kafiri. Ko a taraban, a wancen lokaci, ba kawai kadai mama taraba da ishaku bane, akwai sauran yan takara kuma a cikin su akwai musulmai. A wannan bigeren, ya cancanta a zabi wata party wanda ba biyun da suke da tasiri ba, don, in duk musulmi sunyi haka, ba za suyi asaran kurian su ba.
@idrisumar7058
Жыл бұрын
Bismillahirrahmanirrahim. Duk dama ai matsalan Democradiya kenan. Muna addu'a Allah ya sama mana hanya na Allah yanda yakeso kan tsarinshi. Ameen
Пікірлер: 111