Allah ya saka da alkhairi Malam.Allah kuma ya daidaita tsakanin Uwar da danta
@aishatuyabubakar2416
22 күн бұрын
Mallam Allah ya saka maka da alkhairi. Allah kuma yasa wannan jan hankalin ya zamo sanadiyyar sasantuwa tsakanin wannan Uwa da Dan ta. Jazakallahu khair ya Mallam.
@saratuabubakar9044
22 күн бұрын
malam Allah yabiyaka da gidan aljanna Allah ya Saka da alkhairi
@user-xs8tr6wd5q
22 күн бұрын
Ameen y allah sis
@modibobocoum1828
22 күн бұрын
Masha Allah Malan Allah bless you I'm here in Brooklyn New York listen to u
@bintamustapha3404
10 күн бұрын
Jazzakallahu khairan, Allah ya shirye mu duka, Allah Ya sa wadanda akayi domin su sunji
@salamatufkadamu
18 күн бұрын
AlhamdulilLah Allah yasa a dache malam Allah ya saka Maka da Alkhairi Mata kuyi hattara ku dedna hada mazajenku da Iyayensu kuyi hakuri da su Kuma Iyayenku ne iyayen miji Kuma kuyi hakuri da surkunayenku Allah yasa mu dache
@SakinahAjibrin
10 күн бұрын
Masha Allah,malam Allah ya saka da Alkyairi da ga kaduna Nigeria.
Wallahi malam dole ce tasata sabu da abin yayi Muni dayawa Allah ubangiji yasa mudace
@DjamilouAboubacar-yx5sk
15 күн бұрын
Ameen ya hayyu ya Qayyum ❤❤❤
@Sad-o4g
22 күн бұрын
Allah yasamaka dagidan aljannah Firdausi malam wallahi nima bajidadin labarinnanba
@musamagaji639
7 күн бұрын
Masha Allah
@AbdouSonde-oi8ie
4 күн бұрын
Masha allah Amma in nine wallahi zansaki matan nawa atake
@user-vp6md9qr2t
22 күн бұрын
Masha allah malam Allah ya biyaka iriku akeso acikin Al umma
@user-on3qb8lo7p
9 күн бұрын
Wlh kuwa malam allah ya biyaka da gidan aljanna
@ibrahimgaladima977
4 күн бұрын
Allah ya huci zuciyarta Allah ya shirya mata yaronta ya dawo kan hanya madaidaiciya
@AbubakarUmar-hs1fi
22 күн бұрын
Mallm Allha Ya ar barkacirayu warka da iya lanka ame❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@garzaliayuba3596
5 күн бұрын
Allah ya shiryeshi
@muhammadgonia.2946
22 күн бұрын
Malam Mai Albarka JazakumulLahu Khairan.
@MudassirYahuza-gw6cl
16 күн бұрын
Allah ya qara lfy
@RabiouMaazou-pg5br
22 күн бұрын
Malan Allah ya kara muna lfy da nisan kwana ❤❤❤❤
@1ggGyt-op7lr
22 күн бұрын
allah yasaka da alkairi mlm
@ousseinimoussali1827
22 күн бұрын
جزاك الله خيرا يا شيخ
@SANUSIHassankinafa
12 күн бұрын
Slm munsan yada barna bakyau Amma in ba'ayadaba ai mallam bazai jiba kaga yadawan tazama alheri tunda Allah yasa mallam yagani Kuma gashi kabada shawarwari Mai kyau Masha Allah
@hauwaabubakar9002
22 күн бұрын
Jazakallahu khairan malam
@rabiarabia2596
22 күн бұрын
Jazakallahu bikhr jaz
@Alhaji-wakil
22 күн бұрын
JazakAllahu khairan
@AbuAlasan-nc7rh
22 күн бұрын
Masha Allah Allah Ya Kara Lafiya
@user-xs8tr6wd5q
22 күн бұрын
Allah y saka muku da alkairin y biyaku da gidan aljanna malan
@asmauchalawa1831
21 күн бұрын
A gaskiya baidace ayada irin wannan maganganun ba kuma tafadi sunansa,yanzu duk wanda baisan matsalar da take tsakaninsuba yasani,kuma ba asaniba ko shiga tsakaninsune akayi itadashi,malan dan allah aciga da yima mata nasiha wlh malam wasu matan susuke shiga sufita suraba mazansu da iyayensu da danginsu basama tunanin wannna uwar itace sanadin zuwansu duniya araye ko amace tasha wahala wajan renonsu har sukakai matsayin da taganshi taji zata iya zaman aure dashi
@hdcb6551
22 күн бұрын
Allah ya saka muku da alkairi Allah ya temakeku
@AuwalYusuf-o3f
22 күн бұрын
Allah ya Saka da alkairi malam Masha Allah ❤
@user-we9zg2nr9c
20 күн бұрын
الله يهدي يا رب العالمين
@MariatouOsseni
19 күн бұрын
Macha allah malan allah ya ba da lada
@MubarakAbdulganiyuLawal
22 күн бұрын
جزاكم اللّٰه خيرا
@muhammadaudi8208
22 күн бұрын
Jazakhallah khairan
@RabiouMaazou-pg5br
22 күн бұрын
Dan Allah su mama kuyi hakuri 😢😢😢rabbi ya hucci zuciyarku
@SulemanHasansuleman
15 күн бұрын
Masha Allah mal May God bless you Amin summa amin
@user-zq8dr3mu4w
21 күн бұрын
ماشاءالله يارب
@muhammadabdullahi2833
21 күн бұрын
Mallam Allah ya saka da alheri shekuma Allahu ya shiryeshe amim
@user-id8kp6mf1p
20 күн бұрын
Malam Allah yasaka da alkhairi da gabatar da wnn sakon
@bintaisah5854
22 күн бұрын
Malam Allah yasakama da alhairi da Allah yashiryasu yayafemasa
@aishaabdulrashid1464
22 күн бұрын
Allah ya saka ma malam da mafificin alkhairi ya sa su ji. Allah ya raya zuri'a ya shiryar da su shirin addinin Islama ya jikan mahaifa. Allah ya sa mu fi karfin zukatanmu
@zanga8185
21 күн бұрын
Allah ya saka da alkairi ameen, gaskiya ne malam yada alkairi shi yayi .
@rahmamai9060
18 күн бұрын
Masha Allah, may Allah bless you mallam
@IdirissaIro
17 күн бұрын
Ma sha Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@MuktarUmar-bu5fw
20 күн бұрын
May Almighty Allah bless malam I'm listening from Birnin Kebbi shanga local government Gebbe Ward.
@imranmustapha4362
16 күн бұрын
Jazakallahu Khairan Allah ya biya ka da aljanna Malam.
@kamalbeach471
22 күн бұрын
Malan Allah yasaka da Alkhairi Allah yakara girma
@Frdoes
22 күн бұрын
Allah yahuci zuchiyarta MLM Allah yasaka maka da mafigicin alkairi duniya da lahira abin akwai tashin hankali Amma wllh matarsa taji tsoran Allah sabida inda tanasakashi yarinka bin mahaifiyarsa hanyar dai dai wllh daba hk ba Allah yahuci zuchiyarki baiwar Allah
@faidahmaiwada7351
22 күн бұрын
Amin malam, Allah sa Hadiza gabon ta ji
@ashamariam9175
22 күн бұрын
Mallam Allah ya qara lafiya da nisa kwana Mai alfani ya Allah allah yasaka da. Gidan aijana
@mamudamuhammed184
21 күн бұрын
Ma sha Allah me Allah bless your
@user-fd3xx5if3t
20 күн бұрын
Ma Sha allah ❤
@ShafiimusalambuShafiimusalambu
18 күн бұрын
Malam Allah yasaka maka da alkairi yakyautata bayanka yashiryamu yashirya zuri,a Baki Daya
@sarahneino2313
22 күн бұрын
Allah sa ka ma Malan da alheri madallah da iruku malan
@FatimaAhmad-i2k
21 күн бұрын
Assalamu Alaikum malam itama matar taji tsoran Allah gaskiya wannan ba haka tabarshiba kai malanm uwafa kai malan wannan baisan yanayiba.ayimasa .Addu oin karya sihiri. 14:16
@zabilashehukhalida5069
17 күн бұрын
@@FatimaAhmad-i2k wlh Nima dai haka na Fadi tace shekara bakwai Kinga bayan ya rabu da Matarsa ya auri wannan Abin ya fara kenan lamarinsa Yana bukatar addua sosai
@hajarumuhammad4044
21 күн бұрын
Allah ya biyaka da gidan Aljannah
@soutourayaliya5578
21 күн бұрын
Wallahi malam kafadi gaskiya
@GhfdtGuffe
18 күн бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@SoultHabibou-jv2rf
22 күн бұрын
❤❤
@muhammadsalisualiyu3598
22 күн бұрын
Allah ya saka da alkhairi malam
@MoussaAssoumane-zl2ih
22 күн бұрын
❤❤❤
@ConfusedBoxer-bx5uo
22 күн бұрын
Macha allah
@zabilashehukhalida5069
18 күн бұрын
Don Allah malam idan anganta a tambayeta kafin shekara bakwai dinnan datace haka yakeyi Mata dama ko kuwa Sai bayan ya auri wannan matar wlh malam a boncika sosai don akwai sharrin Mata shiga bokaye a batar da tunaninsa da wani asiri da suke cewa manta uwa ko manta Yaya Sai anyi bincike akansa sosai wlh zai iya zama shima Abin tausayi ne inhar asiri taimasa akan ya manta da kowa Sai ita Allah dai ya kyauta ya kwatosa daga sharrin mace
@hafsatahmad3367
17 күн бұрын
Ni wlh na santa har gidanta sai da naje tana cikin bakin ciki sosai
@zabilashehukhalida5069
17 күн бұрын
@@hafsatahmad3367 ita mahaifiyar tasa din kike magana ko matar tasa
@hafsatahmad3367
17 күн бұрын
Wlh nasan wannan matar har gidansa saida naje na isar da sakon malan, wallahi tana cikin damuwa sosai musamman video nan da aka yada yace Sam wlh bata san suna daukar ta ba.
@HabibuSurajo-lo8di
21 күн бұрын
To kai malam idan Ba ayadaba zaka gani har kayi nasiha
@user-cd3mo8vz8w
13 күн бұрын
Mallam gaskiya wadanda suka Yada sun kyauta domin da basu Yada ba ba Yada zaa yi kaji ballantana kayi masu Nasha da Kai da Safran masu Jan hankali irin nk
@user-cf9lw9le6g
22 күн бұрын
mlm miye anfanisa Allah wadarensa uwafa akace tun da kaji tatimasa wannan furicin kasan dan asarane
@zubainaibrahim8866
22 күн бұрын
Ba'ahaka don Allah
@bintaisah5854
22 күн бұрын
Malam Allah yasakama da alhairi da Allah yashiryasu yayafemasa
Пікірлер: 79