Allah ya shirye shi, amma wata mata ta gaya mana unguwarsu daya tace ba ya da mutumci ko kadan, ita ma matar tace ba abun da bata masa ba amma baya da mutumci ko kadan
@Muhammadibrahimkani-ui3ot
3 ай бұрын
Allah ya karawa Malam daraja da daukaka da nisan kwana
@saratumohammed6768
3 ай бұрын
Gaskiya Malam abinciki wannan magana, ona ga kila sharri ne irin namu na mata. Ko kuma ita uwar a tuhumeta yadda ta haifi wannan da, wallahi ko shaye shaye yake ba zai wulakanta uwarsaba. Kuma ina ga Allah ne zai kawo saukin abin shine ya bayyana.
@Abbansultannarto
3 ай бұрын
Allah ya saka
@hauwamusasarkinadar4889
3 ай бұрын
Allah ya shirye shi, amma wata mata ta gaya mana unguwarsu daya tace ba ya da mutumci ko kadan, ita ma matar tace ba abun da bata masa ba amma baya da mutumci ko kadan,amma me yasa ma yake sakin matan sa? Har yaya goma Ba iyayen su a gidan? Akwai matsala
@hadizababaajiya7274
3 ай бұрын
Kai malam Allah ya saka. Kuma Yana da kyau KU tumtubi dan dan magana ta gaskiya ni uwace Amma iyaye akwai masu mugun fitina. Allah yasa mu dace
@dgdf2243
3 ай бұрын
Masha allah malam
@Kanawaonetv
3 ай бұрын
Allah sarki
@adamusuleiman7761
3 ай бұрын
To in har. hakane Ya kamata ya rabu da dukkan matan gaba daya
@AbdulrahmanHaruna-r6h
3 ай бұрын
She Musa Asadussunna
@AbdulrahmanHaruna-r6h
3 ай бұрын
Allah yasaka da alkhairi
@zeezeebo
3 ай бұрын
Wallahi na san sai ka blame mata. Haka ku ke mazan Hausa/Fulani. Shi namijin baya laifi
@toheebahmad5401
3 ай бұрын
Ke kuma haka kika fahimce abun mallama
@fiddausidahirubabate105
3 ай бұрын
Ai wlh Babu dan da zai wulakanta uwàr Sa Yana cikin hankali Sa Koda uwar mahaukaciya ne ke dabba ma fa yasan uwarsa kice wai Maza Basu laifi
Пікірлер: 24