Duk duniya babu kasar da ake zalinci, Allah ya saka mana
@yusufmuhammed8579
21 күн бұрын
Allah ya saka da alkhairi Malam
@YusufGarba-fm6tk
22 күн бұрын
Allah ya isar mana
@ibsnomaa
22 күн бұрын
Malamai su goyi bayan bayan mu ko karsu goya sai munyi zanga zanga
@AishatYahaya-tb4dg
18 күн бұрын
Allah yasaka muku da alkhairi. Allah yabamu mafita ya Hayyu ya Qayyum
@AbacarAbadul
22 күн бұрын
Zagazaga 0:45
@saadoumahamadou3258
21 күн бұрын
Malamai wasu sun taimaka wurin rusa Nigeria
@mukhtarabdullahi4224
21 күн бұрын
Babu wani mayaudari da zaice shugaba ko azzalumine ayimasa biyayya da annabi musa yabi firauna lokaci na yaudara ya wuce ko munafuki Azzalumi ko fasiki babu wuri daya ALLAH yace kayi musu biyayya
@HussainiYusuf-ky7oj
22 күн бұрын
Ko kuyi magana koma karkuyi sai munyi zanga zanga idan tazomana da karan kwana Allah yasa mucika da imani,akallah iyan bayanmu dasu sami Nigeria lafiya lau
@SakeenatKaber-tm8vb
15 күн бұрын
Allah sarki dan uwa wlh inaji da akasatanake nima hardani za ayi amma koyanzu kullum aikinmu yimuku addu a dasamun nasara insha allah
Пікірлер: 11