Jazaka-Allah khairan sheikh Abu-Aisha. Allah Ya sa kama malam Anas. Gaskiya malam Anas na da ilimi. Allah Ya shiryer da y'andariku.
@al-furqanwalhudatv
3 ай бұрын
Amin amin
@muhammadabdullahi5642
3 ай бұрын
Ma Sha Allah, gaskiya Allah yayiwa Malam Anas Idris hikima.Allah ya kara masa basira da imani
@bbmubarakmubarak7899
3 ай бұрын
ALLAH YA SAKA MA DA ALHERI MLM ANAS
@ChafayeIbrahim-z9j
3 ай бұрын
Gaskiya wannan malam anas kin da bayabirgeni amma yau naga ruwan ilimi Allah yasakama malam anas da alkairi ina alkanawi gamutumunfa gonbawa 😂😂😂
@SakidouKesali
3 ай бұрын
Wlh abu Aisha kake ko yaya kake, baka tsoron Allah nadade dasaninka baka adalci akan abu indai ya shafi yan darika, baka balance kwata kwata, inamai nasiha kaji tsoron Allah.
@RishaoNiger-mt8hc
3 ай бұрын
Wly wly wly abu Aisha baka fadin gaskiya nayi imani da cewa acikn labarun naka wly kana nuna son zuciya amma akwai Allah shi ba muna fiki bane
@SaadouSuleyman-ul3yl
3 ай бұрын
Ai daman mai wannan shafin dansan zuciyane
@ChafayeIbrahim-z9j
3 ай бұрын
😂😂😂😂😂@@SaadouSuleyman-ul3yl
@ChafayeIbrahim-z9j
3 ай бұрын
😂😂😂😂😂😂😂
@SakidouKesali
3 ай бұрын
Wlh nadade dasanin wannan mutumin baya adalci akan yan darika.
@RishaoNiger-mt8hc
3 ай бұрын
@@SakidouKesali wallahi hakane kaje ka saurari mukabalar da yake cewa zaka kara tabatar da baya adalci
@bachirbachir-tu8fbNiger
3 ай бұрын
❤❤❤
@MahmedHoussen
3 ай бұрын
S A W
@AbdussamadAbdulaziz-m3l
3 ай бұрын
Goo ❤❤ m ans
@Salifouissamoussa
3 ай бұрын
Ni ahlusunnah ne amma aqidata iyayen annabi SAW ba Yan huta ba ne
@officialabz5397
3 ай бұрын
Wannan hoton daka dora kafin buɗe videon ba dai dai bane inda ibnu taymiyya ne nasan bazaka masa haka ba Haka zalika inda ubanka ne da bazaka masa haka ba shehu yanada diya da jikoki kamar kowa in an muzan tashi zasuji zafi
@aishasuleiman-xt1qg
3 ай бұрын
Toh mlm me yayi zafi haka
@zaratalba1162
3 ай бұрын
Gaskiyane ko da shi ba malamibane baikamataba dan kashiga hakkinsa dan bashida masaniya akan abunda kukeyi a doron kasannan ko da shike wanda akayi duniyanma dan shi yaushe aka kealeshi shima baisiraba
Пікірлер: 20