To waye Zai wakilcemu aharkar likita nurse da sauran su, dole mu talakawa mutashi mu San yadda zamuyi dasu Dan in ganta Rayuwar mu .dole mu tashi mu canja wannan Rayuwar.
@adamumusa7813
2 күн бұрын
Tabbas dole talakawa su tashi su nemawa kansu yanci.Allah Ya kyauta.
Пікірлер: 7